BBC News Hausa (@bbchausa) header
BBC News Hausa (@bbchausa) profile picture

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

London
Joined December 2008
Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)Photo by BBC News Hausa (@bbchausa)
Sauyin ya samo asali ne daga bambancin shekaru da haihuwa: Musulmai ƴan Indiya sun fi ƴan Hindu ƙuruciya kuma, galibi, sun fi yawan ƴaƴa. Ƙarin bayani - trib.al/4sKrLqY
2
2
76
6,178
Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin siyasa, Kabir Ibrahim Masari, ya ce ya maka wata ’yar jarida da gidan jaridarta a kotu bisa zargin ɓata masa suna bayan ta kwatanta shi da Bello Turji. 🎥 - Umar Ladu/Nabeela Mukhtar Uba
3
8
101
12,930
Hukumar Kwastam ta sanar da dakatar da shirin ɗaukan sabbin ma’aikata da ake gudanarwa a kwalejojin horaswar ta guda biyu, don ci gaba da tattaunawa da Hukumar Kula da Daidaito da Wakilcin Jihohi. Karin bayani - bbc.in/3X032KP
1
6
116
7,152
Kun taɓa ganin ana soyayya a zauren majalisar dokoki? Wani ɗan majalisa a Australia ya nemi auren budurwarsa a taron majalisa bayan kammala jawabi inda matar ta amince. #love #australia #parliament
3
10
1
95
9,699
Wannan shi ne karo na biyu cikin kwanaki kaɗan da mayaƙan Houthi suke kai hari kan babban birnin Saudi Arabiya. Ƙarin bayani - trib.al/wL6fJXb
3
83
6,579
Bayan ta ji mijinta Philip Young, wanda a wancan lokacin yake kira ga wani ya "sauka", sai ta fahimci cewa wani yana cikin ɗakin kwanansu. Ƙarin bayani - trib.al/0SMzZsS
2
3
41
8,005
Sabon kocin Manchester United Mauricio Pochettino ya ce tun bayan komawarsa ƙungiyar, baccin saʼa uku zuwa huɗu kacal yake yi a kowace rana, yayin da yake aiki tuƙuru. Ya bayyan hakan ne a taron manema labarai gabanin wasansa na farko ranar Lahadi.
1
3
59
5,392
A wani taron manema labarai bayan dawowarsa daga Asiya, Mista Trump ya bayyana cewa kamfanonin za su fuskanci hukunci mai tsanani matukar suka dauki matakin. Ƙarin bayani - trib.al/QnvtQvt
2
42
6,395
A ƙarƙashin wannan shiri, Amurka za ta fara aiwatar da alƙawurran da Iran ke buƙata, sannan a ranar da ta biyo baya Tehran za ta buɗe mashigin Hormuz kuma za a iya fara tattaunawa. Ƙarin bayani - trib.al/4QXg5kW
2
15
172
8,246
Ba a fitar da rai daga samun rahamar Ubangiji. Shekaru biyu bayan ta yi aure tana da shekara 48, ƴar Najeriya Olusola Olonade, ta samu haihuwar ƴan huɗu a shekara 50. A wannan bidiyon, Olusola ta bayyana faɗi-tashin da ta yi kafin ta samu haihuwa. Tace hoto - Fatima Othman
3
28
6,021
Bayyanar Putin da tawagarsa tare da wannan na'ura da ake dangantawa da makaman nukiliya ta sa wasu ke kallon hakan a matsayin nuna ƙarfin soji. Ƙarin bayani - bbc.in/4j7Iho3
2
10
181
6,466
Matsayi na "Gwani", wata daraja da masana suka bayyana a matsayin ƙololuwar matsayi da ɗalibin Alƙur'ani zai iya kaiwa bayan shekaru masu yawa na karatu, jarrabawa da kuma nuna ƙwarewa. Ƙarin bayani - bbc.in/4kyG8nL
1
3
46
2,728
Victor Osimhen na sha'awar komawa Manchester United, Aston Villa na zawarcin Amad Diallo, yayin da Crystal Palace ke son ɗaukar Ivan Toney. Ƙarin bayani - bbc.in/3WZptjh
4
65
3,127
Sai dai ya bayyana cewa wannan adadi bai haɗa da asarar da sansanonin sojojin Amurka da ke yankin Gulf suka yi ba. Ƙarin bayani - trib.al/Y0SOki9
4
5
73
8,005
An ceto wata ƙaramar damisa daga wata rijiya mai zurfi a jihar Maharashtra da ke Indiya. Jami’ai sun yi amfani da keji wajen kuɓutar da ita kuma bayan duba lafiyarta, an mayar da ita daji domin ci gaba da rayuwa.
1
41
10,000
Hare-haren ƴanbindiga da masu garkuwa da mutane sun tilasta wa dubban mutane barin gidajensu, inda da dama ke tsallaka iyakoki domin neman mafaka a ƙasashe maƙwabta Ƙarin bayani: bbc.in/4APuauN
2
4
67
6,715
Faye ya bayyana hakan ne a babban birnin ƙasar, Dakar, yayin bikin ranar rundunar sojin ƙasar. Ƙarin bayani - trib.al/4s2Bg0i
3
130
8,206
Kusan mata 600 ne aka kashe a Afirka ta Kudu tsakanin watan Yuli zuwa Satumba na wannan shekarar, a cewar kididdigar laifukan da aka fitar a kasar. Ƙarin bayani: bbc.in/4ju6GVW
2
47
7,097
Tsakanin shekarar 2020 da 2070, ana sa ran yawan Musulmi zai ƙaru da kaso 80 cikin 100, daga biliyan 2.02 zuwa biliyan 3.64. Ƙarin bayani - bbc.in/3XCUkSY
4
12
2
216
9,953
Ashe ba bil'adama ne kaɗai ke hijira ba, dabbobi ma na yi! Miliyoyin ƙaguwa ne suka fara hijirar da suka saba yi duk shekara a wani tsibiri da ke Australiya. Suna yin ƙaurar ne daga dazuka zuwa tekuna don hayayyafa a gaɓar tekun yankin na Australiya.
2
5
85
12,456