AlgorithmMoh (@AlgorithmMoh) header
AlgorithmMoh (@AlgorithmMoh) profile picture

Community manager° Alpha hunter° DeFi Lord° Ambassador° Student of web3.

you discover me first
Joined September 2023
May this expensive rumor be true @world_xyz
13
BAN SAN TA YADDA MASU ADAWA DA IRAN ZASU KALLI WANNAN RUBUTUN BA.... Idan mashigin ruwan Hormuz ta koma cikekken aiki irin yadda take kafin fara yaki, hakan na nufin a kowacce rana jiragen ruwa guda 135 zasu shige ta mashigar... A lissafe hakan na nufin 134 sau kwana goma sha hudu zai kama 1890 kenan a kowanne sati biyu jirage guda 1890 zasu shige ta mashigar ruwan Hormuz... Iran zata karbi dollar miliyan biyu akan kowanne jirgi, idan aka lissafa 2x1980=3960 kunga kenan a duk sati biyu Iran zata samu dollar biliyan uku da dubu dari tara da sittin 3.9 billion zata bawa Oman wani kaso a cikin kudin.. Idan Iran taci gaba da karbar 2 million dollar akan kowanne jirgi har tsawon shekara daya hakan na nufin zata dinga samun sama da Dollar Biliyan dari kowacce shekara ta dinga bawa Oman koda dollar biliyan 30 ne kunga ai kudaden da zata samu suna da yawa... Kuma fa hakan na daga cikin ƙa’idojin da Shugaba Trump ya amince dasu wato Iran ta dinga karɓar kudaden shigewa ta Hormuz saboda ta kula da matsalolin cikin gidanta sakamakon shekarun data kwashe cikin takunkumin karya tattalin arziki... Masoya Iran ya kuka ga wannan jawabin.... Alhamdulillah...
27
DA DUMI-DUMI 🇱🇧 ❌ 🇬🇧🔥 Mayakan Hezbollah a Lebanon sun harba makami mai linzami na yaƙin ruwa (anti-ship) kan jirgin ruwan yaƙin Birtaniya maimakon na rundunar ruwan Isra’ila, lamarin da ya jawo lalacewa ga jirgin.
19
Replying to @fuchaweb3
Choose wisely
1
7
Replying to @konnex_world
@konnex_world Autonomous Units NFT soul bound NFTs representing the earliest robotic identities within the Konnex Network. holding this Autonomous Unit is a gateway into the upcoming $KNX Ecosystem Rewards. Mint Ends 23rd March Price: 0.0004 ETH ($0.86) Chain: Ethereum Link to Mint: opensea.io/collection/kon…
11
Today, logging into X, the whole platform is buzzing about the Autonomous Units NFT mint. Some people think the team is just trying to make money. Let’s clarify: → Mint cost: only $0.9 → Max per wallet: 3 NFTs Honestly, that’s nothing compared to other projects where we’ve spent hundreds or even thousands. Everyone is hoping the NFT will increase in value, but remember! It’s an SBT NFT (non-transferable). Each NFT boosts your Konnex points. 🪂 Airdrop multiplier tiers: ✅ 1 NFT → 1.25× points ✅ 2 NFTs → 1.5× points ✅ 3 NFTs → 1.75× points Konnex points will be exchanged for @konnex_world $KNX tokens at the airdrop. Extra perks: ✅ Extra Ethereum tx (minting helps filter out bots/farms) ✅ Interaction with @opensea (they’re promoting the mint) ✅ I bridged via @RelayProtocol + sent remaining $ETH → completing an extra transactions for their airdrop
16
The idea of autonomous robotic identities entering the Konnex network is fascinating. It feels like the first real glimpse into what a functioning Machine Economy might look like. @konnex_world Robotic identities that are built to operate and designed to evolve is a compelling direction. The Machine Economy vision from Konnex keeps getting more interesting.
1
8