People, this Tuwo Shinkafa with Miyan Kuka is quite affordable 😂 In Abuja, Nigeria, one plate costs ₦50,680 (fifty thousand, six hundred and eighty naira) as of 2025. I'm not sure if the price has increased due to inflation. At least, handwashing water is free! 😂😭
1
38
Hukumar Hizbah Ta Kano Ta Yankewa Zainab Sharaɗa Hukuncin Wata Biyar A Gidan Yari Tare Da Yi Mata Bulala Goma Kan Wani Bidiyo Da Aka Nuno Matashiyar Mai Shekaru 19 Tana Kutuntumawa Hukumar Ta Hizbah Ashariya
2
158
Monocasco Bike. Wani mashin mai amfani da lantarki da ake kerawa a kasar italy a shekarar 1970.
4
111
HEARTWARMING: A Hausa man has donated the ₦2.5 million he received for shaving his hair to a widow and her orphaned children.
He had promised to give the money to those in need. May Allah reward him abundantly. 🤲❤️
Ta biya 5m domin a k*she abokiyar zamanta da ya'yanta a hutu domin ita da danta su ci gado idan mijin ya rasu, Kuma fa shekarunta ashirin kacal.
Munata daukar darasin rayuwa.
1
37
Kamar nayi kuka, abunda kuke gani a hannun yaron nan ba chocolate bane ba kuma alawa wai abin shaye shaye ne.
Yaron da baifi shekara goma ba shine yake yawo a titi yana Shan wannan abun.
Allah ya kawo mana mafita
1
1
50
Morning Adhkar
SubhanAllah, Alhamdulillah, Allahu Akbar, Astaghfirullah. Keep your tongue moist with the remembrance of Allah. May He protect you from every evil, forgive your sins and bless your affairs today. Ameen.
Daga karshe dai director Dan hausa ya amince ayi masa aski akan kudi 2.5 million Wanda wasu daga cikin jaruman Kannywood suka hada Domin sunce sun gaji da ganin dada akanshi 🤣🤣
Kaduna State (KADSIECOM) has fixed October 9, 2027, for local government elections across the state. A detailed timetable will be released later.
5
158

















