Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo) header
Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo) profile picture

African Screenwriter/Jounalist/Producer Editor at Blueprint Newspapers, Chairman Guild of Script Writers, Former Editor at LEADERSHIP CEO Square Media Arts Ltd.

Nigeria
Joined August 2010
Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)Photo by Nasir S. Gwangwazo (@Gwangwazo)
Allah ya gafarta wa Marubuciya Jamila Umar Tanko (JUT), wacce ta rasu jiya Juma’a, 20 ga Nuwamba, 2026. Allah ya sa mutuwa hutu ce a gare ki.
79
Black and White is beautiful! #HalaMadrid
74
Blueprint Manhaja…
28
Yanzu na ci karo da matsayar Sheikh Masussuka!
27
Ta gudo daga ƙauyensu, saboda bandit ya tsorata mariƙan wannan yarinya akan sai sun aura masa ita!
49
Jiya an tuburbuɗa hancin jam’iyyar Donald Trump , Republican,a zaɓen Tsakiyar Zango, inda yanzu Democrat ta ke da rinjaye a dukkan majalisun dokokin ƙasar guda biyu! #USMidtermElectiom
42
Ko kun san yau aka zaɓi Abdul El-Sayed a matsayim Musulmin sanata na farko a Majalisar Dattawan Amurka daga jihar Michigan?
36
Da a ce akasarin malamanmu na sunnah suna da ɗabi’a da tsarin koyarwa irin na Malam Ibrahim Khalil, da duniyar Musulunci ta zauna lafiya a Arewa. Allah ka datar da mu!
53
Allah ya karɓi shahadarka!
31
Tun rasuwar Marigayi Sheikh Jaafar, ba a yi rasuwar kisan malamin da ta tsuma ni irin ta Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka ba! Wajibi ne a gano masu hannu a ta’addancin nan kuma a hukunta su! Allah ya gafarta masa! #Masussuka #SheikhMasussuka #RIP
1
131
Blueprint Manhaja…
49
Kai jama’a! Don Allah, gwamna a duba mutumin nan. Yana yin abu tamkar cin sabulun salon Buzu, kamar ya yi kuka?😂🤣
101
Bakanikan Nijeriya! Kun gane su?😂
54