Hausa Hackathon Africa ๐ซ๐ท ๐ณ๐ช ๐ณ๐ฌ ๐จ๐ฒ ๐ฌ๐ญ retweeted
Jawabin Dakta Moussa Garba yayin ziyarar Sarkin Daura a Faransa
Ni ina aiki a Bankin Faransa,
Watau galibin ayyukan da muke yin bincike sosai kan dangantakar harshe da kwamfuta, abin da ake kira NLP. A yau, ana iya tattara harsuna, a nazarce su, a kuma shigar da su cikin naโurori, har da harshen Hausa. Na san kowa ya san abin da ake kira kirkirariyar basira ( Chat GPT)
Harshen Hausa ya bunฦasa tun da farko ta hanyar rubutun Ajami, sakamakon hulษarsa da duniyar Musulunci da kasar Hausa suka samu. Wannan rubutu ya ba da dama a yada ilimi, addini da alโadu cikin Hausa tsawon ฦarnuka. Daga baya kuma, bayan zuwan Turawa, rubutun boko ya bayyana, ya kuma ฦara faษaษa rubuce-rubuce da ilimi a Hausa.
Saboda haka, Hausa ta shiga cikin naโurori: waya, kwamfuta, manhajoji da basirar wucin gadi. Wannan babbar nasara ce. Amma akwai haษari: Turawa suna saka kuษi da ฦarfi wajen tattara da nazarin harsunanmu, wani lokaci fiye da mu kanmu. Idan ba mu tashi tsaye ba, za mu zama โyan kallo a cikin harshenmu.
Mu yi alfahari da harshennmu na Hausa. Mu mutunta tsarin rubutunta. Kuma mu rungumi fasaha da kwamfuta, domin a wannan zamani, babu harshen da zai ci gaba ba tare da su ba.
Jawabin Dakta Moussa Garba yayin ziyarar Sarkin Daura a Faransa
Ni ina aiki a Bankin Faransa,
Watau galibin ayyukan da muke yin bincike sosai kan dangantakar harshe da kwamfuta, abin da ake kira NLP. A yau, ana iya tattara harsuna, a nazarce su, a kuma shigar
1
162
Hausa Hackathon Africa ๐ซ๐ท ๐ณ๐ช ๐ณ๐ฌ ๐จ๐ฒ ๐ฌ๐ญ retweeted
Wasu daga cikin sunayen Hausawa da har yanzu ake amfani da su
Daura uwar ฦasa,
Garin tarihi, gado na sarauta!
Daura ta Kusugu, rijiyar jarumta,
Inda Bayajidda ya sare maciji,
Tsoro ya gudu, jarumta ta zauna!
Daura ta Daurama, sarauniya mai kima,
Garin asali, ginshikin Hausawa.
Daga nan haske ya bazu,
Tushen Hausa suka tashi,
Hausa Hackathon Africa ๐ซ๐ท ๐ณ๐ช ๐ณ๐ฌ ๐จ๐ฒ ๐ฌ๐ญ retweeted
Da farko, Sheikh Ridwan ya yi adduโa ga ฦasar Ghana da kuma yankin Ashanti. Daga nan kuma ya yi adduโa ga Sarkin Ashanti na Ghana, inda ya yi masa nasiha cewa abin da ya fi dacewa shi ne a mika komai gaba ษaya ga Allah Maษaukakin Sarki.
Shi mutum, Allah ne Ya halicce shi kuma Shi ne Maigidan sa. Idan aka mika mutum a hannun mutane, suna iya sake shi ko su bar shi a kowane lokaci. Amma idan Allah Ya ba ka kariya, Ya tsare ka, to za ka kasance cikin amincin Allah daga duk wani sharri.
Haka kuma, ya yi adduโa cewa Allah Ya tsare Sarkinmu na yankin Ashanti, wanda shi ne Sarkin Sarakuna na Ghana. Shi ne kuma mai ba Shugaban ฦasa shawara ta musamman a wasu lokuta, kuma shi ne ke kula da harkokin zaman lafiya a faษin ฦasar Ghana baki ษaya.
Saboda haka, na yi masa adduโa cewa Allah Ya sanya shi kamar babban tudu mai ฦarfi, wanda babu wani abu da zai iya girgiza shi ko ture shi. Wannan ita ce adduโar da na yi masa.
Was-salฤm.
Haka kuma, na yi masa adduโa cewa Allah Ya shiryar da shi, Ya kuma ba shi ikon karษar Musulunci a wata rana.
Shukran.
โก๏ธ ูุนูููุ ูุฅู **ุงููููุฉ ุงูููุณุงููุฉ** ุชุธูุฑ ูู ุงูู
ุตุงุฏุฑ ุงูุนุฑุจูุฉ ุงููุฏูู
ุฉ **ู
ู ุฎูุงู ุงูุฏูููุงุช ูุงูู
ุฏู**ุ ูุง ุจูุตููุง ุงุณู
ูุง ุฅุซูููุง ุฌุงู
ุนูุง ูู ุชูู ุงููุชุฑุฉ ุงูู
ุจูุฑุฉ.
91
Hausa Hackathon Africa ๐ซ๐ท ๐ณ๐ช ๐ณ๐ฌ ๐จ๐ฒ ๐ฌ๐ญ retweeted
Au cours de cette journรฉe, TALON a envoyรฉ des รฉmissaires ร 3 reprises pour nรฉg0cier avec les ฤฏnsลฉrgรฉs.Le lieutenant TIGRI a refusรฉ !!!
Hausa Hackathon Africa ๐ซ๐ท ๐ณ๐ช ๐ณ๐ฌ ๐จ๐ฒ ๐ฌ๐ญ retweeted
Eleven Nigerian military personnel are currently being held by the Burkinabe military regime in Bobo-Dioulasso, southwest Burkina Faso, after their aircraft conducted an emergency landing while "violating AES airspace".

















