Innalillahi wa inna ilaihi rajiun. Malam Allah yayi masa rahama. Allah yasa ya huta. Lallai wannan babban darasi ne. Allah ya baku hakurin rashin sa
Numerical advantage is a bastard wallahi. It'll make you beg for a throwing or goal kick coz you just want to rest from chasing the ball 🤣
1
130
Dr Umar Yamco yayi wata magana mai muhimmanci fa.
Yace "Daga lokacin da ka fahimci doguwar tafiya a ƙafa ta kama ka, Toh a lokacin abinda yafi mahimmanci shine takalmi mai daɗin tafiya ba takalmi mai kyau ba"
Wannan magana kuwa zaka iya amfani da ita a kowanne fanni na rayuwa
A hill I'll die on is that it's better to marry a secondary school certificate holder with a sound Islamic knowledge than marry a degree holder without Islamic knowledge.
If you get the one that has both, toh an sallame ka.
1
77
Your brother A3 always asks for pen and paper for agreement to be written as to when you'll pay back. He said that's when he knows a serious borrower and a potential scammer 🤣
































