Kwankwasiyya Reporters (@KKSY_Reporters) header
Kwankwasiyya Reporters (@KKSY_Reporters) profile picture

An official Twitter handle for Kwankwasiyya Reporters #Politics #Democracy #Africa #Nigeria Our channel: https://teapawt.net/t.co/i5wAjxYcSr

Nigeria
Joined October 2018
We are not going to any court in 2027✌️
18
712
16
1,464
11,614
𝘿𝙖𝙜𝙖 𝙛𝙖𝙙𝙖𝙧 𝙟𝙖𝙜𝙤𝙧𝙖 𝙙𝙖𝙠𝙚 𝙈𝙞𝙡𝙡𝙖𝙧 𝙍𝙤𝙖𝙙... 𝘼 𝙙𝙖𝙧𝙚𝙣 𝙟𝙞𝙮𝙖 31/10/2026 𝙣𝙚 𝙬𝙖𝙠𝙞𝙡𝙘𝙞𝙣 𝙎𝙝𝙪𝙜𝙖𝙗𝙖𝙣𝙘𝙞𝙣 𝙠𝙪𝙣𝙜𝙞𝙮𝙖𝙧 𝙠𝙬𝙖𝙣𝙠𝙬𝙖𝙨𝙞𝙮𝙮𝙖 𝙍𝙚𝙥𝙤𝙧𝙩𝙚𝙧'𝙨 𝙩𝙖 𝙯𝙞𝙮𝙖𝙧𝙘𝙞 𝙢𝙖𝙞𝙜𝙞𝙧𝙢𝙖 𝘿𝙖𝙣 𝙩𝙖𝙠𝙖𝙧𝙖𝙧 𝙢𝙖𝙩𝙖𝙞𝙢𝙖𝙠𝙞𝙣 𝙎𝙝𝙪𝙜𝙖𝙗𝙖𝙣 𝙠𝙖𝙨𝙖𝙧 𝙉𝙞𝙜𝙚𝙧𝙞𝙖 𝙣𝙖 𝙟𝙖𝙢'𝙞𝙮𝙮𝙖𝙧 𝙉𝘿𝘾 𝙀𝙣𝙜𝙧 𝘿𝙧 Rabiu Musa Kwankwaso 𝙙𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙜𝙖𝙞𝙨𝙪𝙬𝙖𝙧 𝙗𝙖𝙣 𝙜𝙞𝙧𝙢𝙖 𝙙𝙖𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙜𝙖𝙗𝙖𝙩𝙖𝙧 𝙢𝙖𝙨𝙖 𝙙𝙖 𝙜𝙞𝙛𝙩 𝙙𝙖 𝙠𝙪𝙣𝙜𝙞𝙮𝙖𝙧 𝙩𝙖𝙮𝙞 𝙢𝙖𝙨𝙖 𝙙𝙖𝙣 𝙩𝙖𝙮𝙖𝙨𝙝𝙞 𝙢𝙪𝙧𝙣𝙖𝙧 𝙯𝙖𝙜𝙖𝙮𝙤𝙬𝙖𝙧 𝙧𝙖𝙣𝙖𝙧 𝙝𝙖𝙞𝙝𝙪𝙬𝙖𝙧𝙨𝙖. 𝟙/𝟙𝟙/𝟚𝟘𝟚𝟞 Hon Mb Haidar Karkasara ℂ𝕙𝕒𝕚𝕣𝕞𝕒𝕟 𝕜𝕨𝕒𝕟𝕜𝕨𝕒𝕤𝕚𝕪𝕪𝕒 ℝ𝕖𝕡𝕠𝕣𝕥𝕖𝕣'𝕤 𝕜𝕒𝕟𝕠✍️
7
29
1,114
"Ya labe a Abuja, so yake INEC ta bashi dama ya shiga zabe shi kadai babu opposition" ~Jagora Kwankwaso
6
48
282
6,245
Obi-Kwankwaso or nothing 🤔
21
49
759
From Hope to Action, Obi-Kwankwaso 2027
8
36
661
Mai Girma Dantakarar Gwamnan Jihar Kano na Jam'iyyar NDC Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo da Mataimakin sa His Excellency Mustapha Rabiu Kwankwaso sun karbi certificate dinsu takara da uwar Jam'iyya ta kasa, inda Jagora Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya mika musu. Muna Rokon Allah ya bamu nasara da rabo...
1
22
115
1,654
INEC Ta Yi Karin Haske Kan Rashin Bayyanar Sunan Aminu Gwarzo A Jerin ’Yan Takarar 2027 Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da cewa babu wata matsala da takarar Aminu Abdulsalam Gwarzo, ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar NDC. Hukumar ta bayyana cewa umarnin kotu ne kawai ya hana sanya sunansa cikin sabon jerin sunayen ’yan takarar zaɓen 2027. Wani babban jami’in INEC ya bayyana wa jaridar Daily Trust cewa hukumar ta riga ta tantance Gwarzo tare da amincewa da takararsa. Sai dai, ba za a iya wallafa sunansa ba har sai an kammala shari’ar da ta samo asali daga umarnin wucin-gadi da Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta bayar a ranar 27 ga Oktoba. A cewar jami’in: “Na yi zaton na riga na sanar da ku cewa an tantance shi kuma an amince da takararsa. Abin da ake jira kawai shi ne hukuncin ƙarshe kan umarnin wucin-gadi da Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta bayar a ranar 27 ga Oktoba, wanda ya umarci INEC da kada ta wallafa sunayen ’yan takarar jam’iyyar NDC. “Saboda haka, ba mu da wata matsala da shi.” Wannan ƙarin bayani daga INEC ya biyo bayan wani bincike da jaridar Daily Trust ta gudanar a ranar Asabar, inda ta gano cewa har yanzu sunayen Aminu Abdulsalam Gwarzo da mataimakinsa, Rabiu Mustapha Kwankwaso, ba su bayyana a cikin sabon jerin sunayen ’yan takarar gwamna da mataimakansu da hukumar ta fitar ba. A maimakon sunayen ’yan takarar biyu, INEC ta sanya kalmar “Umarnin Kotu” a guraben da ya kamata a saka sunayensu a matsayin ’yan takarar gwamna da mataimakin gwamna na jam’iyyar NDC a Jihar Kano.
1
10
44
5,917
His Excellency Peter Obi in Imo State , Imo is OK today.
2
11
686
Tawagar Danmajalisar Tarayya mai wakiltar Ungogo da Minjibir, RT Hon Sani Wakili kenan yau a Mazabar Zango Karamar Hukumar Ungogo.
3
25
135
1,801
Yenagoa, Bayelsa State, yesterday, Friday, 30th October 2026, witnessed a warm and enthusiastic reception as His Excellency, Mr. Peter Obi, the NDC Presidential Candidate, arrived alongside the party’s National Leader, Sen. Henry Seriake Dickson, National Chairman, Sen. Cleopas Moses, members of the NWC and other party leaders. The delegation was received by an enthusiastic crowd of party members, supporters and well-wishers as they gathered for the official opening of the NDC State Secretariat.
1
12
42
722
Dan Atiku na cikin sa yana da yancin yin Jam'iyyar da yake so, amma shi Kwankwaso bashi da yancin yin wadda ya ke so, sai ace Kwangila yake yi ko kuma ace baya kshin Arewa. Wane irin kalar son zuciya ne wannan?
5
12
968
Tomorrow Obi/Kwankwaso train heads to Imo. Imo people, no fall our hand ooo! Come out massively if you believe in a new Nigeria. Nigeria will be OK
17
71
795
2027 PRESIDENTIAL ELECTION RESULTS' PROTECTION Projected Election Results: Peter Obi: 14,359,200 votes Bola Tinubu: 6,603,987 votes Atiku Abubakar: 5,867,009 votes Election Statistics: Total Valid Votes: 26,830,196 Total Invalid Votes: 2,670,007 Total Votes Cast: 29,500,203 Peter Obi leads with 14,359,200 votes, representing 53.52% of the total valid votes. Note: These are projected figures, not official INEC results. Basaf
24
87
2
347
11,898
Two Leaders, One Vision! Obi-Kwankwaso 2027 #WeAreOK Allah ya bamu sa'a...
9
44
596
Two Leaders, One Vision! Obi-Kwankwaso 2027 #WeAreOK
23
65
921