Pinned Tweet
New account also suspended, this Will be the last time I create another account if they suspend this again.
In banda masifa ma me ze kai mutum har yola aure duk matan da suke kano.
Maganar Gaskiya if you’re from Kano you’ll experience the stereotype of marrying from other part of the North especiallyNortheast! Most especially from Yola.
Kanawa are being accused of not holding marriage with so much importance, disregard for their wives and divorce at very slight discomfort, justified or not.
We need to correct this stereotype, while reminding people that the action of some is not enough to justify and stereotype a majority.
Ahmad Muhammad retweeted
Wallahi wannan gaskiya ne. Da irin kudin goron da za a yi mana sai ya sa duk mun tsani kanmu har ta kai muna yunkurin nesanta kan mu da asalinmu. Abin mamaki, mu ne a yanzu muka fi ƙoƙarin muna wa duniya cewa laifin wasu daga cikin Fulani ba laifin dukkan Fulani ne baki daya ba.
Ahmad Muhammad retweeted
Basu duba karar da malam bahaushe keh musu sometimes, it's annoying wlh, I always caution one of my friends here who is a Fulani, ni banga wanda keh raina bahaushe like them ba, kuma ba wanda keh ganin mutuncin su kamar bahaushe.
Ahmad Muhammad retweeted
Duk sai ka gama lissafowa, Kayi Completing the Square Method, ka buga Navier-stokes equation din Naka, sai Ubangiji ya tuna ma ai ka manta da "K" kuma shine constant ɗin "wala taqulanna Li sha'in inni fa'ilun zalika ghada....."
Anjima zan kirawo Alh Nasidi nace 'gaskiya Abba be kyauta ba' kawai nayi shiru 😂 kafin a fara yi mun karatu sai ance "hmmm Mubarak kenan" 🤣
84
Da bahaushe ne yayi qaurin suna gurin kidnapping and banditry kamar yadda fulani sukayi da mun shiga uku malam..
unavailable
Siyasar Kano sai kano 😂
If a white paper is what they need, then we have given it, everyone should rest, that’s it. And we have instructed the Commissioner of Information to issue a statement and advertise on social media so that those who want to fill the vacant position can write an application. If you understand, you understand.
- Abba Kabir Yusuf, Governor of Kano State Coded reaction today to his wife (Zainab Musa Kwankwaso) filing for divorce in court.
Wlh da shi yayi wannan abun duk baza ai ta wannan sukar ba, qarshe kawai ace 'siyasar kano sai kano'
Ahmad Muhammad retweeted
Abba Yusuf did not divorce his wife from that speech. It's an ambiguous statement..
Kaiii, naso ace @IbnAbdulMalik__ yana kwankwasiyya Abba yayi wannan katobarar, da thread din da zamu sha na rants daban ne 🤣🤣, na ayoyin qurani, da hadisai, da philosophy, da history duk da mun sha shi yau 😂😂
2
5
1,011
Duk Abinda zakai kayi Dan Allah, ba a yiwa Allah wayo.. sai ka gama qure adakar wayonka, Sai Allah ya nuna maka iyakarka.
Lesson in all of this is, ko me zakayi, kayi dan Allah.
Every day, I’m realizing why some of Kwankwaso’s old political allies parted ways with him when he nominated him as his successor in 2019. They knew him well enough to see what many are only beginning to realise today. Sometimes, history makes the best argument. Allah Ya kyauta.
1
189
















