Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs) header
Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs) profile picture

Engineer👷‍♂️👨‍🔧

Kano, Nigeria
Joined June 2022
Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)Photo by Muhammad Bashir Sani ❤️ (@Muhammad___mbs)
Attractive
After all this wani Dan wiwin zaice GAWUNA IS COMING😂😂
5
797
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Idan ina ganin irin wadan nan mantawa nake da halin da kasar mu take ciki da ni kaina baki daya 😢😢💔
22
41
5
318
18,659
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
📌
17
692
31
1,940
58,351
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Ashe daren jiya masoya sunje daukan hoto da Musa mai sana’a.
4
19
196
7,486
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Physics and Chemistry teachers couldn’t explain it this way. Imagine if it had been taught like this in Northern schools. 🔥❤️
70
1,217
37
3,506
95,214
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Hirar Jagora Kwankwaso da RFI Hausa. Ta bada citta... Ga kadan daga ciki. Hauwa Halluru Gwangwazo, Yar Jarida: Ta ce: "To, kana da tasiri a siyasa sosai, musamman a Arewacin Nigeria. Shin, ka gamsu da irin karbuwar da Peter Obi ya samu a yankin da ka fito, Arewa?" Jagora ya ce: "Kwarai da gaske. To, ai daman Peter Obi karbabbe ne. A Arewacin Nigeria, sai da Obi ya samu kuri'u kusan miliyan biyu shi kadai a zaben 2023. Shi kadai sama da miliyan biyu. Wanda bai karbu ba ai ba zai samu miliyan biyu ba. Ko Atiku, sanda ya shiga ACN, kuri'a miliyan biyu ya samu a Nigeria, shi kuma wannan a Arewa ya samu miliyan biyu." Jagora ya ci gaba da cewa: "To, amma akwai wasu gurare a Arewa da nake tausaya wa, wadanda nake fata Allah ya sa su gane. Suyi siyasa ta ci gaba. Idan basuyi siyasa ta ci gaba ba, za su ci gaba da zama cikin wahalar B*ndit, za su zauna cikin jahilci, sannan za su ci gaba da zama cikin talauci. Ba sai na lissafa su ba, duk inda ake wannan wahalar, dasu nake. Kuma na ga NDC ba ta da karfi sosai a wadannan guraren, amma muna fatan kafin zabe za mu inganta ko'ina a Arewacin Nigeria domin a yi siyasar ci gaba. Idan aka ci gaba da tafiya a haka, a bawa mutum taliya da magi ya yi zabe, za a wayi gari duk kun mutu saboda wahala." Yar Jarida ta ce: "Ka na nufin idan wannan gwamnatin ta zarce, wasu za su mutu saboda wahala?" Jagora ya ce: "Tunda suke kamfen, kin ji sun ce za su hana rashin tsaro? Kin ji sun ce za su inganta tattalin arzikin kasa?" Yar Jarida ta ce: "Amma ai kamar sun ce tattalin arzikin kasa ya bunkasa." Jagora ya ce: "Kin yarda? Duk da dai ga kunan fes-fes a Abuja, wata kila godiyar Allah ce kawai, amma ki koma kauyuka ki gani. To, ki je ki gani. Tausayi ma kurum idan ya kamaki ba za ki iya cin abinci ba, tunda mata kunada tausayi. Abin haushi, duk manyan hanyoyin da na bi na yi kamfen a 2023, akwai makarantu duk sun rushe, amma har yanzu ba wanda ya gyara su, suna nan a rushe. Irin wadannan abubuwan ya kamata shugabanni su tausaya." NIGERIA WILL BE OK. Abdallah Karwai ✍️ 24/11/2026
9
184
2
688
57,812
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Even though you watch this again on replay, you still feel the same nervousness
75
638
97
8,947
633,278
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Nigerians will never take serious matters seriously. This man is raising an important issue, but instead of paying attention to what he is saying, we have turned it into a joke.
Who is this guy 😂😂😂😂😂
3
35
1
158
12,241
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
This boy is a national treasure, he must be protected by all means!
2
63
249
6,312
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Another surgical and Empirical Fact. Kudos Koh.
12
184
5
592
17,158
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Who is this guy 😂😂😂😂😂
196
4,177
129
10,223
360,523
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Nothing will ever beat the vibe of that night😭❤️
What's the most underrated football moment of the last decade?
185
1,691
127
16,796
544,781
Gaskiya Kwankwaso waliyyi ne
You can't give everyone money! The exact point that Kwankwaso understand that Nigerians need a change and he actually delivered.
1
1
19
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Today, I visited Ile-Epo in Alimosho, Lagos State, to brief our people on the Obi-Kwankwaso ticket. In my remarks, I urged them to remain steadfast and to serve as voters, mobilisers, agents, and defenders of the OK and NDC mandate, whether in their home states or here in Lagos. In my company was the Lagos NDC Gubernatorial Candidate, Mr Funso Doherty, and I thank everyone sincerely for their warm support and reception. - RMK
692
7,768
489
24,726
1,176,101
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Yadda Masoya suka zama makiya Allah mun tuba wannan harka tamu ta siyasa
4
31
5
138
9,038
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
"'Yan Izala ne suka fi tallata Tinubu, amma 'Yan Ahlussunnah suna da aikin yi, sun tafi kasuwa". ---- Abdulmajeed Danbilki Kwamanda
2
17
400
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
"I'm more anxious for this interview than play the game..." 🤣 Matheus Cunha shares his thoughts on Man Utd's performance tonight, but it's the UCL Today crew making him nervous 🎤
121
1,790
102
18,548
2,879,977
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
You deserved that ❤️
218
1,615
84
14,595
667,418
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
Allah ka tsare muna taurarom mu😂💔
6
18
2
102
9,826
Muhammad Bashir Sani ❤️ retweeted
I extend my sincere appreciation to all who took the time to mark my 70th birthday and share their warm messages of goodwill. Thank you. - RMK
123
903
66
5,222
251,283