RFI Hausa (@RFI_Ha) header
RFI Hausa (@RFI_Ha) profile picture

Sashen Hausa na @RFI na maraba da ku a shafin Twitter

Lagos, Nigeria
Joined March 2010
Mexico ta kama ƙasurgumin mai sfarar ƙwayoyi da FBI ke nema ruwa a jallo www.​rfi.​fr/ha/turai/20261121-mexico-ta-kama-%C6%99asurgumin-mai-sfarar-%C6%99wayoyi-da-fbi-ke-nema-ruwa-a-jallo
1
1
771
Faransa: Sama da mutane dubu 82 ne suka fito sun yi zanga-zanga www.​rfi.​fr/ha/turai/20261121-faransa-sama-da-mutane-dubu-82-ne-suka-fito-sun-yi-zanga-zanga
4
826
Najeriya: Ƴanbindiga sun kashe dagacin wani ƙauye tare da sace mutane a Borgu www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261121-najeriya-%C6%B4anbindiga-sun-kashe-dagacin-wani-%C6%99auye-tare-da-sace-mutane-a-borgu
2
752
Daruruwan Larabawa makiyaya sun isa Chadi bayan umarnin barin Nijar www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261121-daruruwan-larabawa-makiyaya-sun-isa-chadi-bayan-umarnin-barin-nijar
1
2
890
Najeriya ta tabbatar babu sabuwar kamuwa da Ebola bayan ƙillace mutum 62 www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261121-najeriya-ta-tabbatar-babu-sabuwar-kamuwa-da-ebola-bayan-%C6%99illace-mutum-62
1
5
846
CAF ta sanar da samun ribar sama da dala miliyan 31 a shekarar 2025 www.​rfi.​fr/ha/wasanni/20261121-caf-ta-sanar-da-samun-ribar-sama-da-dala-miliyan-31-a-shekarar-2025
1
4
906
CAF ta ayyana goyon baya ga shugaban FIFA Infantino domin neman wa'adi na 2 www.​rfi.​fr/ha/wasanni/20261121-caf-ta-ayyana-goyon-baya-ga-shugaban-fifa-infantino-domin-neman-wa-adi-na-2
1
4
741
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke takarar Ribadu na jam'iyyar ADC a Adamawa www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261121-babbar-kotun-tarayya-da-ke-abuja-ta-soke-takarar-ribadu-na-jam-iyyar-adc-a-adamawa
1
5
874
Mutane shida suka mutu bayan wani harin Isra’ila yankin Zirin Gaza www.​rfi.​fr/ha/gabas-ta-tsakiya/20261121-mutane-shida-suka-mutu-bayan-wani-harin-isra-ila-yankin-zirin-gaza
1
4
765
Somalia ta umurci jakadan Haɗaddiyar Daular Larabawa da ya bar ƙasar cikin sa'o'i 72 www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261121-somalia-ta-umurci-jakadan-hadaddiyar-daular-larabawa-da-ya-bar-%C6%99asar-cikin-sa-o-i-72
1
5
846
Majalisar sojin Burkina Faso ta rusa ƙungiyar masu magunguna ta ƙasa (SPBF) www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261121-majalisar-sojin-burkina-faso-ta-rusa-%C6%99ungiyar-masu-magunguna-ta-%C6%99asa-spbf
1
7
764
Mali, Nijar da Burkina Faso,su shiga tattaunawa da masu jihadi na JNIM -ICG www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261121-mali-nijar-da-burkina-faso-su-shiga-tattaunawa-da-masu-jihadi-na-jnim-icg
1
5
774
Bensedrine za ta fuskanci hukuncin ɗaurin shekaru biyar a gidan yarin Tunisia www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261121-bensedrine-za-ta-fuskanci-hukuncin-%C9%97aurin-shekaru-biyar-a-gidan-yarin-tunisia
1
7
829
Ana tsare da ƴan ƙasar Mali 11 a gidan gyaran hali na Suleja a Abuja www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261121-ana-tsare-da-%C6%B4an-%C6%99asar-mali-11-a-gidan-gyaran-hali-na-suleja-a-abuja
1
4
888
Najeriya ta yi asarar ɗaya daga cikin marubutan arewacin ƙasar Jamila Umar Tanko www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261120-najeriya-ta-yi-asarar-%C9%97aya-daga-cikin-marubutan-arewacin-%C6%99asar-jamila-umar-tanko
1
1
7
1,362
Larabawa makiyaya 800 da aka kora a Nijar sun isa Chadi www.​rfi.​fr/ha/afrika/20261120-larabawa-makiyaya-800-da-aka-kora-a-nijar-sun-isa-chadi
2
7
1,029
Tsohon kaftin ɗin Najeriya Odegbami ya tsallake rijiya da baya www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261120-tsohon-kaftin-%C9%97in-najeriya-odegbami-ya-tsallake-rijiya-da-baya
1
4
904
Gwamnatn Najeriya na shirin hada kai da kasashen Afrika don maido da kadarorin da aka sace www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261120-gwamnatn-najeriya-na-shirin-hada-kai-da-kasashen-afrika-don-maido-da-kadarorin-da-aka-sace
1
4
726
Ana fargabar mutuwar mutane 30 a haɗarin jirgin ruwa a Bayelsa www.​rfi.​fr/ha/najeriya/20261120-ana-fargabar-mutuwar-mutane-30-a-ha%C9%97arin-jirgin-ruwa-a-bayelsa
1
4
797
Tashima ya ƙi amincewa da janyewa Diallo na Faransa a takarar shugabancin FIFA www.​rfi.​fr/ha/wasanni/20261120-tashima-ya-%C6%99i-amincewa-da-janyewa-diallo-na-faransa-a-takarar-shugabancin-fifa
1
5
819