TRT Hausa (@TRTHausa) header
TRT Hausa (@TRTHausa) profile picture

https://teapawt.net/t.co/K9NyAuEPwd

Joined March 2014
Ana ci gaba da zanga-zanga a duk fadin kasar #Isra'ila
1
10
1,134
Kiran Sallah a Andalusia (Fassararre)
1
4
13
1,118
Bankin Duniya ya sanar da cewa zai bayar da dala miliyan 207 don tallafa wa samar da abinci a kasar Yaman da ke fama da matsalolin fatara da rashin aikin yi trt.net.tr/hausa/duniya/2023…
1
5
822
Shugaba Recep Tayyip Erdogan ya tattauna da Shugaban Falasdinawa, Mahmoud Abbas ta wayar tarho trt.net.tr/hausa/turkiye-9/2…
1
5
581
Mutane 52 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar sankarau a #Najeriya trt.net.tr/hausa/afirka/2023…
2
508
Mutane 39 ne suka rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta kama a wata cibiyar tsare bakin haure ta kasar #Mekziko da ke kusa da kan iyakar #Amurka trt.net.tr/hausa/duniya/2023…
1
3
417
Manyan labaran wasu jaridun #Türkiye 29.03.2023 trt.net.tr/hausa/manyan-laba…
1
362
Burodin Vakfikebir, mai suna bayan gundumar Vakfikebir na Trabzon, birni mai tarihi a gabar tekun Bahar Maliya ta #Türkiye, abinci ne wanda ya samo asali daga al'adun yankin kuma ya shahara don yadda ake iya ajiye shi na dogon lokaci trt.net.tr/hausa/shirye-shir…
2
410
Majalisar Dattawan #Faransa ta karbi bakunci 'yan ta'addar Kungiyar PKK/YPG
1
336
Adadin wadanda suka rasa rayukansu a zanga-zangar adawa da gwamnati a #Kenya da aka fara tun makon da ya gabata ya kai 3 trt.net.tr/hausa/afirka/2023…
3
263
Bankin Duniya ya ba da rahoton cewa ana sa ran matsakaicin adadin ci gaban tattalin arzikin duniya zai ragu zuwa kashi 2.2 cikin 100 a tsakanin shekarar 2022 da 2030, adadi mafi karanci a cikin shekaru 30 trt.net.tr/hausa/tattalin-ar…
1
1
4
266
Ministan Harkokin Wajen kasar #Türkiye, Mevlut Cavusoglu ya tattauna da Ministan Harkokin Waje, Hadin Gwiwar Kasa da Kasa da Hadin Gwiwar Kasashen Afirka da 'Yan Kasar #Gini da ke Kasashen Waje, Morrisda Kouyate a Ankara, babban birnin kasar trt.net.tr/hausa/afirka/2023…
3
256
Shugaban Majalisar Dokokin #Türkiye ya mayar da martani game da karbar bakuncin 'yan kungiyar ta'adda ta PKK/YPG a Majalisar Dattawan #Faransa tare da ba su lambobin yabo trt.net.tr/hausa/turkiye-9/2…
2
193
Mutane 20 ne suka rasa rayukansu a wani hatsari da ya rutsa da wata motar bas dauke da masu yin aikin Umrah a kasar #Saudiyya trt.net.tr/hausa/duniya/2023…
2
183
Manyan labaran wasu jaridun #Türkiye 28.03.2023 trt.net.tr/hausa/manyan-laba…
1
3
154
Masana suna ganin cewa idan muka tashi daga bacci, muna mantawa da kashi 50 cikin 100 na mafarkin da muka yi kuma bayan minti 10 muna mantawa da kashi 90 cikin 100 trt.net.tr/hausa/shirye-shir…
1
4
171
Ana ci gaba da kokarin dawo da rayuwar yau da kullum a #Malawi inda mutane 511 suka rasa rayukansu sakamakon guguwar Freddy trt.net.tr/hausa/afirka/2023…
1
4
152
A yau ne dai ake sa ran sufuri zai tsaya cak a #Jamus sakamakon yajin aikin da manyan kungiyoyin sufuri biyu suka yi trt.net.tr/hausa/duniya/2023…
1
3
143
Ma'aikatar Tsaron #Rasha ta bayar da rahoton cewa #Yukren ta kai hari kan yankin Rasha da wani jirgin saman yaki mara matuki kirar Tu-141 Strizh trt.net.tr/hausa/duniya/2023…
1
161
An aiyana dokar ta baci sakamakon guguwar da ta yi mummunar barna a jihar Mississippi da kewayenta tare da kashe mutane 26 a #Amurka trt.net.tr/hausa/duniya/2023…
1
3
174