An Online Crypto Academy teaching Technical Analysis 📉 📈 and Trading Strategies in Hausa, with mentorship designed to help you grow from beginner to pro

Joined December 2023
Wannan Shi ne Littafin (pdf) Makaranta Thread 🧵
2
1
2
27
1,570
TYH Zaranda Trading Academy Advanced Price Action ⚡ Students Assignment #tyhzarandatradingacademy #advancepriceaction
1
115
DONE ✅
Alhamdulillah, Kamar Yadda Muka sanar Zamu fara Gudanar da 20 DAYS FREE PROGRAM a Channel namu na @TYH_Zaranda, To jiya Allah Yasa mun samu damar kammalawa lafiya qlau A wannan PROGRAM mun koyar da sabon Course 📚 da muka kawo na Basic Cryptocurrency Knowledge & Blockchain Technology Waɗanda suke Bibiyar mu tun daga ranar farko har zuwa jiya su zasu tabbatar da haka Kuma ko Yanzu mutum yake son Bibiya zai iya ziyartan channel namu ya kalli Recording Masha Allah 💙
1
29
20 DAYS FREE PROGRAM CHAPTER TEN: SENTIMENTAL ANALYSIS
Alhamdulillah 🙏 Jiya mun ƙarasa gudanar da 20 Days Free Program ɗin da muka fara a Channel namu na @TYH_Zaranda In da Mukayi bayani akan CHAPTER 10 — SENTIMENT ANALYSIS A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan: • What is Sentiment Analysis? • Market Psychology • Fear & Greed • FOMO & FUD • Social Media Sentiment • News & Media Sentiment • Crypto Narratives • How to Use Sentiment Analysis Waɗanan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da Mukayi karatu 📚 akan su kuma Munyi bayanin komai Cikin Harshen Hausa Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Video Recording Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta
20
The wait is over 👌
The wait is over @TYH_Zaranda is here to help you learn trading. Registration is now open at an affordable price. From beginner to professional. Spot trading, DEX trading, and more Your journey starts with knowledge. #ZarandaAcademic #TradingEducation #LearnTrading
1
23
Registration Portal Is Now Opened
ANNOUNCEMENT Mun buɗe Registration Portal na @TYH_Zaranda , makaranta ce da ta mayar da hankali wajan koyar da Ilimin Trading (Technical Analysis) tun daga matakin farko har zuwa ƙwarewa. Muna Gabatar muku da Sabon Course 📚 ɗin da Zamu fara Koyarwa a wannan Lokacin: Basic Cryptocurrency Knowledge & Blockchain Technology 📘 Courses ɗin da muka buɗe Registration Portal ɗin su 👇👇 🔹 Basic Cryptocurrency Knowledge & Blockchain Technology (Batch 01) ₦5000 🔹 Basic Knowledge on Technical Analysis – (Batch 19) ₦5,000 🔹 Advanced Price Action – (Batch 7) 💰 ₦10,000 🔹 Smart Money Concept (SMC) Strategies -- (Batch 7)💰 ₦10,000 📌 Dukkan lectures ɗinmu da Hausa ake koyarwa, domin samun cikakkiyar fahimta. 📚 Course Enrolling Guide: •Idan Bakasan komai dangane da Cryptocurrency ba kuma kanason farawa ne, To zaka fara da Course 📚 na Basic Cryptocurrency Knowledge & Blockchain Technology • Idan baka da ilimin Trading, amma ka'iya Buy & Sell, da wasu Crypto Activities to ka fara da Basic Knowledge on Technical Analysis. • Idan kana iya Trading amma baka da ƙwarewa wajen zane (chart analysis), to ka shiga Advanced Price Action Strategies. Ƙarkashin Kulawar @tajuddeeny2 . 👉 Masu Spot Trading sun fi amfani da wannan strategy. • Idan kuma kana sha’awar Smart Money Concept (SMC), muna koyar da shi Basic to Advanced. Ƙarkashin Kulawar @Overraler . 👉 Masu Futures Trading sun fi amfani da wannan strategy. TYH Zaranda Trading Academy ⭐ Education Shield 🛡️
1
1
40
Alhamdulillah Our Results Speak Itself💯 TYH Zaranda Trading Academy Smart Money Concept Class (Batch 6). Education Is Shield. @Overraler | SMC Mentor✍️
33
TYH Zaranda Trading Academy retweeted
🎙️ HAUSAHUB PODCAST EP 8 A wannan shirin, mun tattauna muhimmancin neman ilimi Daga Bakin Oga @Yusi0x da sanin niche ɗinka, Da gina kyakkyawar alaƙa a Web3, da kuma amfanin haɗin gwiwar da Akayi Tsakanin @TrustChain0 da @TYH_Zaranda Mu kalli bidiyon har ƙarshe domin samun ƙarin ilimi! ❤️ @Hausa_Hub #HausaHub #Web3 #hausahubpodcast
20
16
49
458
20 DAYS FREE PROGRAM CHAPTER NINE & ON-CHAIN ANALYSIS
Alhamdulillah 🙏 Yau mun cigaba da gudanar da 20 Days Free Program ɗin da muka fara a Channel namu na @TYH_Zaranda In da Mukayi bayani akan CHAPTER 09 — ON-CHAIN ANALYSIS A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan: • What is On-Chain Analysis? • Transaction Count • Transaction Volume • Active Addresses • New Addresses • Holders • Whale Wallets • Exchange Inflows & Outflows • Network Activity • On-Chain vs Off-Chain Data • Blockchain Explorers • How to Use On-Chain Analysis Waɗanan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da Mukayi karatu 📚 akan su kuma Munyi bayanin komai Cikin Harshen Hausa Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Video Recording Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta
33
TYH Zaranda Trading Academy Advanced Price Action Class (Batch 6)
34
20 DAYS FREE PROGRAM CHAPTER SEVEN & CHAPTER EIGHTH: FUNDAMENTAL ANALYSIS
Alhamdulillah 🙏 Jiya mun cigaba da gudanar da 20 Days Free Program ɗin da muka fara a Channel namu na @TYH_Zaranda In da Mukayi bayani akan CHAPTER 08 — FUNDAMENTAL ANALYSIS A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan: • What is Fundamental Analysis? • Why Fundamental Analysis Matters • Problem & Solution • Use Case & Utility • Team & Founders • Investors & Partnerships • Competitors • Roadmap & Development • Community & Adoption TOKENOMICS • Token Supply • Total Supply • Maximum Supply • Circulating Supply • Token Allocation • Vesting & Token Unlock • Fundamental Red Flags Waɗanan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da Mukayi karatu 📚 akan su kuma Munyi bayanin komai Cikin Harshen Hausa Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Video Recording Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta
35
✅
PARTNERSHIP ANNOUNCEMENT BETWEEN TRUSTCHAIN ACADEMY & TYH ZARANDA TRADING ACADEMY Wannan partnership ne da aka tsara musamman domin ƙulla alaƙa mai ƙarfi tsakanin makarantun guda biyu da samar da rangwame ga dalibanmu. 🔹 @TYH_Zaranda Trustchain Academy makaranta ce da ta shahara wajen horar da dalibai akan Ilimin Web3 Jobs cikin harshen Hausa, karkashin jagorancin @Yusi0x 🔹 @TYH_Zaranda TYH Zaranda Academy makaranta ce da ta shahara wajen koyar da dalibai ilimin trading na cryptocurrency (Technical Analysis) Basic to Advanced karkashin jagorancin @tajuddeeny2 Partnership din wadannan makarantu yabada damar ga duk wanda yagama ɗaya daga cikin wadannan Academies yanason yashiga wata to yana da ragi har na 20%. Wato duk dalibin da yagama TYH Zaranda Academy idan yanason shiga Trustchain to maimakon ₦30,000 da ake biya to shi zai biya ₦24,000 ne. Sannan duk dalibin Trustchain idan yagama yana son shiga TYH Zaranda Academy to idan class din Basic zai shiga na ₦5,000 to zai biya ₦4,000 ne, Idan kuma class din ₦10,000 zai shiga to zai biya ₦8,000 ne. Wannan sauki ne ga dalibanmu, Saboda haka duk sanda kazo shiga TYH idan katabayin Trustchain to katafi da certificate dinka zaka samu discount, Haka idan zaka shiga Trustchain idan kataba yin TYH to zaka samu Discount.
31
20 DAYS FREE PROGRAM CHAPTER SIX: TYPES OF CRYPTOCURRENCY EXCHANGERS
Alhamdulillah 🙏 Yau mun cigaba da gudanar da 20 Days Free Program ɗin da muka fara a Channel namu na @TYH_Zaranda In da Mukayi bayani akan CHAPTER 06 — UNDERSTANDING & USING CRYPTOCURRENCY EXCHANGES A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan: • What is a Cryptocurrency Exchange? • Centralized Exchange (CEX) • Decentralized Exchange (DEX) • Hybrid Exchange • How Centralized Exchange (CEX) Works • Choosing the Right Exchange • KYC & Account Verification • Creating an Exchange Account • Securing Your Exchange Account • Deposit & Withdrawal • P2P Trading • Buying & Selling Cryptocurrency • Understanding the Trading Interface Waɗanan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da Mukayi karatu 📚 akan su kuma Munyi bayanin komai Cikin Harshen Hausa Sannan Akwai Videos da muka yi akan yadda mutum zai buɗe Wallet kala daban-daban da yadda zai yi Buy & Sell, p2p, dakuma Deposit & Withdrawal Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Video Recording Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta ____________________________ Sannan a Yau mun Samu Halartar OGA @Mahmoudsardauna a wannan PROGRAM kuma yaƙara jan Hankali sosai da faɗakarwa akan muhimmancin neman ilimi da aiki dashi, dakuma martaba Ilimin da masu bayar dashi Daddy Mun gode Allah ya saka da Alkhairi 🙏
2
54
20 DAYS FREE PROGRAM CHAPTER FUCE: KEY CRYPTOCURRENCY TERMS
Alhamdulillah 🙏 Jiya mun cigaba da gudanar da 20 Days Free Program ɗin da muka fara a Channel namu na @TYH_Zaranda In da Mukayi bayani akan CHAPTER 05 — CRYPTOCURRENCY TERMS, WALLETS & SECURITY A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan: • What is a Crypto Wallet? • Where is Cryptocurrency Actually Stored? • How Crypto Wallets Work • Types of Crypto Wallets • Hot Wallet (Software Wallet) • Cold Wallet (Hardware Wallet) • How to Send & Receive Cryptocurrency • Public Address, Private Key, Seed Phrase • Custody & Self-Custody • Transaction Hash (TXID) • Creating a Crypto Wallet • Creating & Backing Up a Wallet • Connecting Wallet to dApps • Common Wallet Security Mistakes Waɗanan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da Mukayi karatu 📚 akan su kuma Munyi bayanin komai Cikin Harshen Hausa Sannan Akwai Videos da muka yi akan yadda mutum zai buɗe Wallet kala daban-daban da yadda zai yi Buy & Sell (SWAP) dakuma Deposit & Withdrawal Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Video Recording Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta
1
44
20 DAYS FREE PROGRAM CHAPTER FOUR: TYPES OF CRYPTOCURRENCY & USECASES
Alhamdulillah 🙏 Two days ago, mun cigaba da gudanar da 20 Days Free Program ɗin da muka fara a Channel namu na @TYH_Zaranda In da Mukayi bayani akan CHAPTER 04 — TYPES OF CRYPTOCURRENCY & USE CASES A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan: • Coin vs Token • Native Coins • Utility Tokens • Governance Tokens • Stablecoins • Meme Coins • NFTs • DeFi • Layer 1 & Layer 2 • Other Crypto Categories • Use Case & Utility • Why Utility Matters Waɗanan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da Mukayi karatu 📚 akan su kuma Munyi bayanin komai Cikin Harshen Hausa Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Video Recording Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta #20daysfreeprogram
41
20 DAYS FREE PROGRAM CHAPTER THREE: $BITCOIN & ALTCOINS
Alhamdulillah Kwanaki huɗu dasuka wuce mun cigaba da gudanar da 20 Days Free Program a Channel namu na @TYH_Zaranda In da Mukayi bayani akan CHAPTER THREE (3) $BITCOIN & ALTCOINs A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan • What is Bitcoin? • Why Bitcoin Was Created • Bitcoin Supply & Scarcity • Bitcoin Mining • Bitcoin Halving • Why Bitcoin Has Value • What are Altcoins? • Bitcoin vs Altcoins • Bitcoin Dominance (BTC.D) Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Video Recording Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta
47
20 DAYS FREE PROGRAM CHAPTER TWO: BLOCKCHAIN TECHNOLOGY
Alhamdulillah 🙏 Yau mun cigaba da gudanar da 20 Days Free Program ɗin da muka fara a Channel namu na @TYH_Zaranda In da Mukayi bayani akan CHAPTER TWO ~ BLOCKCHAIN TECHNOLOGY A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan: • Definition of Blockchain • What Problem Does Blockchain Solve? • How Blockchain Works • Blocks, Transactions & Data • Peer-to-Peer (P2P) Network • Nodes • Transaction Verification • Consensus Mechanism • Proof of Work (PoW) Mining • Proof of Stake (PoS) Staking • Types of Blockchain • Blockchain Layers • Blockchain Trilemma Waɗanan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da Mukayi karatu 📚 akan su kuma Munyi bayanin komai Cikin Harshen Hausa Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Recording Ga waɗanda suke da tambayoyi akan Lectures 📚 ɗin zasu iya ajiyewa a Comments Section ƙarkashin wannan Video record ɗin Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta
37
TYH Zaranda Trading Academy retweeted
We Teach 📚 We Mentored our Students ✅ Kamar yadda kuke gani a Screenshot wa ta ɗalibar @TYH_Zaranda a Class na Advanced Of Price Action wanda nake Jagoranta Tayi Analysis ne ta tura domin a duba ma ta Bayan naga Set-up ɗin ne sai na gyara ma ta yadda Yakamata ta yi sannan na sake fitar ma ta da Wani Set-up da ya dace da Chart ɗin Yau anje Full TP 💰 a sabon Set-up ɗin da na nuna ma ta Ɗan-Baiwa idan kaga dama ka nemi Ilimi ka yi karatu 📚If not, keep scrolling in the TL and watch others succeed.
2
10
379
Chapter One Done ✅
Alhamdulillah 🙏 Jiya a @TYH_Zaranda mun fara gudanar da 20 Days Free Program In da Mukayi bayani akan CHAPTER ONE ~ Understanding Money & Cryptocurrency A ƙarƙashin wannnan Chapter Munyi bayani akan • Money • Evolution of Money • Banking & Digital Money • The Evolution of Internet Money • Why Cryptocurrency Was Created • Definition of Cryptocurrency • History of Cryptocurrency • Satoshi Nakamoto & The Bitcoin Whitepaper • Characteristics of Cryptocurrency • Advantages & Disadvantages of Cryptocurrency Waɗanan kaɗan kenan daga cikin abubuwan da Mukayi karatu 📚 akan su kuma Munyi bayanin komai Cikin Harshen Hausa Saboda haka wanda bai samu Halarta ba zai iya zuwa Ya Saurari 🎧🎧 Recording Ga waɗanda suke da tambayoyi akan Lectures 📚 ɗin zasu iya ajiyewa a Comments Section ƙarkashin wannan Video record ɗin Saboda Yau ranar Amsa Tambayoyi ne akan karatun 📚 Jiya, Gobe kuma kuma zamu shiga Next Chapter Karatu 📚 Ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Malaman Makaranta
48
TYH Zaranda Trading Academy retweeted
Stay Active at @TYH_Zaranda Channel ✅💥
1
14
329