alkalanci (@alkalanci) profile picture

Bin diddigi ikirari da labarai domin bankado na karya dama wadanda akayi su don kawar da hankalin mutane ko sauya musu tunani. (Misinformation, Disinformation)

Nigeria
Joined October 2024
Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)Photo by alkalanci (@alkalanci)
Shugabar shirye-shirye da tsare-tsare ta Alkalanci Victoria Bamas @BamasVicToria kenan yayin jawabi kan yadda shirin horas da malaman addini da Alkalanci ta haɗa.
1
8
Yayin da Editan Alkalanci Alhassan Bala @balahassanu ke gabatar da maƙala a taron bita ga malaman addini Musulunci da Kirista a Jos domin ƙoƙarin yaƙi da labaran ƙarya. @UKinNigeria @FCDOGovUK
1
19
Ranar farko: Babban limamin Jami'ar Jos Farfesa Yusuf Abdullahi Yusuf ya gabatar da maƙala kan malaman addini a lokacin kafafen sada zumunta na zamani. Ya gabatar ta mahangar addinin Musulunci. Wanda @theimdil ta shirya ƙarƙashin Alkalanci da tallafin @UKinNigeria FCDO/ISF.
1
2
23
Ranar farko: Babban limamin Jami'ar Jos Farfesa Yusuf Abdullahi Yusuf ya gabatar da maƙala kan malaman addini a lokacin kafafen sada zumunta na zamani. Ya gabatar ta mahangar addinin Musulunci. Wanda @theimdil ta shirya ƙarƙashin Alkalanci da tallafin @UKinNigeria FCDO/ISF.
2
24
Yayin buɗe taron bita ga malaman addini da @theimdil ta haɗa ƙarƙashin Alkalanci kan yaƙi da labaran ƙarya. Taron da shugaban ƙungiyar CAN reshen jihar Pilato da wakilin shugaban ƙungiyar JNI da wakilin ofishin jakadancin Burtiniya @UKinNigeria halarta tare da yin jawabi.
1
2
15
Shekaru biyu na aikin yaƙi da labaran ƙarya
1
12
Ilimi Kogi ne... Mu kuka sani dangane da Najeriya?
1
2
11
If you are a journalist and you care about veracity, ethics and integrity in your profession, and you want to benefit from the advantages of using the AI tools avoiding its risks, this workshop for you. @Casaafrica @CJIDAfrica @alkalanci @maldita @EFEVerifica @eu_eeas
5
6
356
Tsohon editan @bbchausa kuma babban daraktan Cibiyar fasaha ta Amana inclusive Tech Initiative Malam @jimehsaleh na gabatar da maƙala a taron bita ga malamai da limamai kan yaƙi da labaran ƙarya da kafar tantance labarai ta Alkalanci ta haɗa a Abuja. #alkalanci
1
8