BARAU FC FANS CLUB (@baraufc_Fans) profile picture

Maliya Boys!!

Joined September 2025
Photo by BARAU FC FANS CLUB (@baraufc_Fans)
Assalamu-alaikum, Ina taya ku murnar shiga wannan rana mai albarka, ranar Juma’a. Rana ce ta neman rahama da shiriya daga Allah. Ina fatan Allah ya haskaka zukatanmu, ya cika mana bukatunmu na alkhairi, ya kuma sa mu cikin bayinsa da zai yiwa rahamar sa a Lahira. Juma'a Mubarak
3
3
256