OXBreems (@breemarh) header
OXBreems (@breemarh) profile picture

From curiosity to mastery |Crypto • Web3 • Digital skills| Smart Hustles|Discipline|Consistency| Grinding today for a better tomorrow💪🏻💥🤝

Earth
Joined June 2022
Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)Photo by OXBreems (@breemarh)
Kada ka fara trading a Roobinhood Chain ba tare da kallon wannan cikakken On-Chain Analysis video ba. A cikin bidiyon, na yi bayani dalla-dalla kan manyan nau'ikan damfara (common scams) da ake fuskanta a Roobinhood Chain, tare da hanyoyin da za ka bi domin kauce musu tun kafin su jawo maka asara. Wannan bidiyon zai taimaka maka wajen fahimtar yadda sabon blockchain ɗin ke aiki, yadda ake tantance tokens masu inganci,da kuma abubuwan da ya kamata ka kula da su kafin ka shiga kowace trade. A halin yanzu, kayan aikin bincike (analytics tools) na Roobinhood Chain suna ci gaba da bunƙasa,yanzu wadanda suke hannunmu kawai mukayi amfani dasu,nayi amfani da basebot,aveai,da kuma Noxafun domin yin wannan bincike. Saboda haka,ilimin On-Chain Analysis yana da matuƙar muhimmanci wajen gano real gems da kuma kauce wa scams a dex trading. Asha kallo lafiya and don't forget to like and follow my page for more content like this @breemarh thank you for watching 🥳🫶🏻🤝
30
81
11
265
10,510
OXBreems retweeted
Replying to @blknoiz06
You came to crypto awhile before me ya? Then I know you understand the difference between using influence to king make every trade your in, vs trading in the open market where anything can happen. Great traders have plenty red days each year, king making every trade leaves you green almost every single day. When you have side wallets selling every single callouts sometimes within the same minute. Then streaming to over 1k concurrent viewers buying 10k MC coins where he is the determining factor each trade he takes. Now I didn’t call him a scammer even tho 2 years ago everyone would consider this scamming, I called him a rapist.
7
5
1
732
30,435
A man built a tool that MILLIONS of crypto traders use, and somehow turned it into a business generating over $34 MILLION in annualized revenue without launching a token of its own. > Andreas Diegues had already spent years building internet businesses before entering crypto. > He previously founded Click Jogos, a Brazilian online gaming platform. > He later teamed up with software engineer Alexandre Bini to build something of their own. > In 2021, they founded DEX Screener. > They created a platform that lets traders track token prices, liquidity, trading volume and newly launched pairs across decentralized exchanges. > As more people entered DeFi, DEX Screener became one of the go-to tools for discovering and tracking new crypto tokens. > Instead of launching its own token, the company built a business around paid token listings and promotional placements. > And the business became surprisingly lucrative. > DeFiLlama estimates its annualized revenue at around $34 MILLION. > Even more interesting, DeFiLlama reports $0 in cost of revenue. > Today, DEX Screener is one of the most widely used tools in decentralized trading. Andreas went from building an online gaming platform to creating one of crypto's most recognizable trading tools. Imagine if he'd never built DEX Screener.
20
27
1
209
23,331
OXBreems retweeted
🤦‍♀️ Jensen made a rookie mistake. He had a board. In 2014, my board kicked me out for saying no to spies. In 2026, Jensen’s board kicked him out for saying yes to one. So the board gets you either way. Founders: Don’t have a board. Be the board 😏
2,231
9,444
967
102,258
3,396,169
他们没有“解雇”黄仁勋(Jensen Huang),而是将他彻底抹去了。 他花了33年时间打造英伟达(Nvidia),却在4天内化为乌有。 在我看来,事情的真相是这样的: 黄仁勋的影响力变得太大了。英伟达是整场人工智能(AI)竞赛的引擎,而他正处于这一切的核心——谁能拿到芯片?能拿到多少?AI的下一阶段发展速度有多快?这些都由他说了算。 而他背后的那些人——那些习惯了发号施令、掌控巨额资本的势力——发现他们已经无法控制他了。 他不再听从他们的指令。 他们强推自己的计划,他拒绝了;他们再次施压,他依然坚持按自己的方式推进。 你没法直接解雇这样一个人,否则股价会崩盘,全世界也会追问原因。所以,他们采取了另一种手段。 他们把他塑造成了一个“反派”。 看看时间线: → 11月8日:他承认了一段私情。 → 几天后,各大媒体的头条都称其涉及“中国间谍”。 → 新加坡方面表示,他们针对该女性的调查与“间谍活动”无关——但几乎没有媒体报道这一点。 → 今天:他不再担任首席执行官(CEO)、总裁及董事会成员,即刻生效。 → 同一天,英伟达迎来了史上首位董事长(Chair)。 一段私情不可能在4天内终结一位深耕33年的创始人的职业生涯。 这分明是一场精心策划的“抹黑行动”。 同样的措辞,同样的反派人设,在同一周内,铺天盖地而来。 这根本不是新闻,而是一场针对他个人声誉的蓄意打击。 至于事件核心的那位女性?据彭博社报道,她已经身在北京。这意味着她无法接受质询,而黄仁勋也永远无法彻底洗清自己的名声。这件事将永远悬而未决——这简直是完美的“武器”。 就连特朗普都曾称他为“体面人”,但这毫无作用。 这从来就不是关于一段私情的问题,而是关于谁能掌控那些驱动AI的芯片。在AI发展的下一阶段,他们需要一个“听话”的人。 那么,看看现在坐在他位置上的人是谁:首席财务官(CFO)科莱特·克雷斯(Colette Kress)出任“临时”CEO。而且,英伟达历史上首次设立了董事长一职,凌驾于CEO之上。 她并非在真正掌管英伟达,她不过是个傀儡。这一切的幕后推手,直指那些一心想让詹森(Jensen)出局的人。 本周,大多数人看到的会是一桩性丑闻;但几年后,他们终将看清这背后的真相。 他们或许能让詹森的名字淹没在新闻头条里,却无法将其从历史中抹去。关注我,并将此文转发给那些依然轻信新闻头条的人。
2,604
13,451
924
55,534
3,511,774
OXBreems retweeted
Congrats to @billions_ntwk for successfully squeezing out every bit of profit from their $BILL token over the past five months Since their TGE took place, the community rewards are still locked while the Billions team have already crime pumped the token to $2.3B FDV, then dumped it to as low as $110M and have attempted tp make a few more fake pumps to take additional profit along the way Imo Billions still remains as one of the most ruthless community trapdoors of this year. I wasn't even involved in this project and I'm still mad as hell. Remember, even their mods got allocated only 35k tokens (worth less than $400 at current token price) I wonder how deep will BILL token dump before community token unlocks happen on October 31. Below $100M? Anyway, the community will be claiming *dust* Saddest part about all of this? Billions is a prime example of how crypto airdrops look in 2026. Sad
14
1
45
2,832
OXBreems retweeted
'Yan uwa lokaci ya yi da za mu fara bincike sosai a kan Roobinhood Chain. A yanzu haka akwai manyan dama da nake gani a wannan chain ɗin. Idan ka shirya, ka fara nazari tun da wuri, domin waɗanda suka shiga da ilimi ne suka fi cin moriyar irin waɗannan opportunities. Na haɗa muku bidiyon yadda ake saita filter ɗin domin sauƙaƙa gano opportunities masu kyau,amma bashi ke nuna muku cewa filter din zata baku tabbacin nasara ba. 38X cikin awa 1 kacal! Wannan ba yana nufin hakan zai faru a kowane trade bane, amma yana nuna irin damar da kasuwa za ta iya bayarwa dakuma karfin liquidity datake dashi,ga masu bincike zasu amfana in sha Allahu. Mu ba mu zo nan domin yin gasa da kowa ba. Mun zo ne domin gano opportunities,koyon ilimi, da cin gajiyar opportunities tare Solana volume yayi kasa sosai Roobinhood Chain yadauka sai muma mu dauka domin nema opportunities. Ku yi bincike,ku yi amfani da risk management, kuma kada ku shiga kowace trade ba tare da yin DYOR (Do Your Own Research) ba. @breemarh
22
68
294
11,063
OXBreems retweeted
rumor has it a surprise $319M airdrop is coming to @solana users all over the world i wonder what day this would happen?
i have an insane surprise for you all
3,855
1,607
2,549
8,340
2,666,663
OXBreems retweeted
Migrate to Solana: Capx Super App Users Here’s a quick walkthrough to move your CAPX from the Capx Super App to Solana. 1. Log in with your existing Capx account 2. Enter a Solana wallet address that you control and have access to 3. Review your assets 4. Sign the confirmation message Your balance will then be included in the next migration batch. Migration deadline: 27 September 2026. Link : app.capx.ai/solana-migration Complete your migration before the deadline.
16
16
60
6,069
OXBreems retweeted
Holding CAPX on BNB Chain or Arbitrum? Here’s a quick walkthrough to migrate your CAPX to Solana. 1. Connect the wallet holding your $CAPX tokens 2. Select BNB Chain or Arbitrum 3. Paste a Solana wallet address that you control and have access to 4. Approve and confirm the migration 5. You’ll need enough gas on the source chain to complete the migration. Note: If you hold CAPX on both chains, complete the process separately for each chain. Migration deadline: 27 September 2026. Link: migrate.capx.ai Make sure you complete your migration before the deadline.
18
15
50
5,238
Wannan shine token da mukayi video akanshi nace muku zaa cire masa liquidity at the end dai ga abunda yafaru dashi. I repeat idan baka kalla Onchain Analysis video danayi ba akan Roobinhood Chain kada kaje kace zaka fara trading awurin domin kuwa zasu hada maka jikinka. Idan ka kalla kuma katabbar kana aiki da abunda ka kalla 27 Mins video ne ka kalla har ƙarshe kada kayi missing step daya idan kanason gane yadda Hoodchain ke aiki da kuma common scams dake faruwa acikin chain ɗin. Allah yasa mudace.✌🏻🤝 @breemarh
10
12
2
72
1,932
Banada masaniya wether Roobinhood nan gaba zasu iya Airdrop mai girman gaske ko baza suyi ba amma ajikina nakeji waɗanda sukayi trading a protocol nasu kamar a irin su uniswap kokuma suka tara trading volume aikinsu bazai tafi abanza. kuma usually irin waɗannan chain idan sunzo sun Airdrop wa users dasukayi trading a ecosystem nasu kuma Airdrop ɗin irin na wuce tunanin mutum sosai. Munga haka a Arbtrium,Hyperliquid,Zkysync,da wasu manyan protocol da L2s dayawa waɗanda akayi abaya,so shawara shine koda baka sayan token a ecosystem nasu domin kasamu riba, kariƙa zuwa koda 10$ kana generating Trading volume in sha Allahu gaba zakayi mamaki. Sai dai komai ka iya faruwa wannan hasashe nane kawai amma usually manyan chain irin wannan suna yin incentives sosai ga waɗanda suka tara trading volume a ecosystem nasu. Allah yasa mudace 🤝✍🏻 @breemarh
5
3
44
1,320
Na gama shirya cikakken bidiyon On-Chain Analysis na Roobinhood Chain! Ku nuna goyon baya ta hanyar MAX Likes, Repost da Comments a wannan post ɗin. Da zarar mun ga kyakkyawan engagement, zan saki bidiyon gaba ɗaya domin kowa ya amfana. Ba mu zo nan don gasa da kowa ba. Mun zo ne domin gano dama tun da wuri, mu kare kanmu daga damfara, sannan mu ci gajiyar wannan sabuwar chain tare. 🤝🦅
14
21
1
95
1,314
Yadda zaku saida token a Basedbot akan Roobinhood Chain. t.me/based_eth_bot?start=r_Y…
3
4
51
1,142
Roobinhood Chain is also available akan aveai zaku iya importing na private keys naku daga BasedBot zuwa Ave domin ganin balance na token dakuka saya da kuma balance na ETH-ROOBINHOOD aciki. Tunda kusan anfi sabawa da Ave ɗin ina tunanin zatafi saukin shaani wurin amfani akan BasedBot,Sai ayi takatsantsan wurin trading na tokens a wurin,saboda sabon Chain akwai sabbin phychology da sai an shiga,zaa sani kuma sunada token Masu unlock liquidity,so sai a kula sosai Duk wani tool sabo danasamu zanyi kokari nayi sharing muku domin fadada binciken ku akan Chain in sha Allahu. Allah yabamu Sa'a @breemarh
13
18
99
2,778
'Yan uwa lokaci ya yi da za mu fara bincike sosai a kan Roobinhood Chain. A yanzu haka akwai manyan dama da nake gani a wannan chain ɗin. Idan ka shirya, ka fara nazari tun da wuri, domin waɗanda suka shiga da ilimi ne suka fi cin moriyar irin waɗannan opportunities. Na haɗa muku bidiyon yadda ake saita filter ɗin domin sauƙaƙa gano opportunities masu kyau,amma bashi ke nuna muku cewa filter din zata baku tabbacin nasara ba. 38X cikin awa 1 kacal! Wannan ba yana nufin hakan zai faru a kowane trade bane, amma yana nuna irin damar da kasuwa za ta iya bayarwa dakuma karfin liquidity datake dashi,ga masu bincike zasu amfana in sha Allahu. Mu ba mu zo nan domin yin gasa da kowa ba. Mun zo ne domin gano opportunities,koyon ilimi, da cin gajiyar opportunities tare Solana volume yayi kasa sosai Roobinhood Chain yadauka sai muma mu dauka domin nema opportunities. Ku yi bincike,ku yi amfani da risk management, kuma kada ku shiga kowace trade ba tare da yin DYOR (Do Your Own Research) ba. @breemarh
22
68
294
11,063
Yadda zakuyi Bridging from Solana chain to Roobinhood Chain using BasedBot. Dakuma yadda zakuyi trading na Tokens a Roobinhood chain. Cikin yan kwanakin nan volume yafara komawa kan Roobinhood Chain Shiyasa watakilan asamu masu bukatar trade a wurin don gaskiya token nasu na motsawa sosai. Always DYOR. @breemarh
5
13
62
1,538
Attackers din nan kullum zuwa suke da wani dabara wacce sai angama ɓarna zaku gane ga abunda akayi muku ma🥲 Maharin ya sayi kusan $4M na BONK tokens domin ya tara isasshen voting power a tsarin DAO. Bayan ya samu rinjaye, sai ya ƙirƙiri malicious governance proposal wanda ya ba da umarnin a tura kuɗaɗen treasury zuwa wallet ɗinsa. Saboda yana da rinjayen ƙuri'a, proposal ɗin ya samu amincewa, kuma daga ƙarshe aka fitar da kusan $20M daga treasury na Bonkdao. Wannan ya nuna cewa a duniyar Web3, ba koyaushe ake yin hacks ta karya/breaking smart contract ba. Wani lokaci, idan tsarin governance bai da isassun matakan kariya, ana iya amfani da ƙa'idodinsa wajen aiwatar da hari. Babban darasi: Tsaro a Web3 ba ya tsaya kan smart contracts kaɗai. Tsarin governance, voting mechanism, da treasury protection duk suna buƙatar ƙaƙƙarfan tsari domin kare al'ummar project daga irin waɗannan hare-hare. Allah yasa mudace yanzu haka sunyi samu government authories da sauran manya web3 developers domin ganin sun dawo da wannan kuɗin 😬😳
3
2
19
1,394