Dala FM Kano (@dalafmkano) header
Dala FM Kano (@dalafmkano) profile picture

Dala FM Kano, Muryar Zamani, gidan rediyon dake kawo muku shirye-shirye na fadakarwa ilimantarwa da nishadantarwa. Dala Fm Taku ce...

Nigeria, Kano
Joined October 2012
Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)Photo by Dala FM Kano (@dalafmkano)
Messi ya samu wannan nasara ne duk da cewa ƙungiyarsa ta Inter Miami ta tashi 3-3 da Charlotte FC a ranar Asabar, inda ta kare a matsayi na biyu a rukunin Gabas. Inter Miami, wadda ita ce mai riƙe da kofin gasar, ta yi rashin nasarar amfani da wasu damarmaki a wasan DCL Hausa
53
Dangyatin ya bayyana hakan ne ranar Asabar a wajen ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa da na gwamna na jam’iyyar APC a Dutse, babban birnin jihar. Source: DCL Hausa
53
An fito da tsarin ne ƙarƙashin wani shiri mai suna Spark, wanda Hukumar Ba da Lamunin Kuɗi ga Masu Amfani ta Najeriya (Nigerian Consumer Credit Corporation), wadda aka fi sani da CrediCorp, mutane za su iya cin moriyar wannan shiri ta hanyar danna lambar *347*333# a wayoyinsu.
70
Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar APM mai alamar rogo, Seyi Makinde, ya shawarci magoya bayansa da su karɓi kuɗin da 'yan siyasa za su ba su, amma su zaɓi ɗan takarar da suka ga dama. Source: DCL Hausa
54
A wani rahoto da jaridar Punch ta wallafa, SERAP ta nemi gwamnati ta bayyana adadin kuɗin da aka ware wa shirin, yadda ake zaɓen waɗanda za su amfana da shi, da kuma yadda ake gudanar da biyan kuɗin. Source: DCL Hausa
51
aridar Daily Trust ta ruwaito cewa Bankin Duniyar ya bayyana hakan ne a cikin rahotonsa na International Debt Report 2026, wanda aka fitar ranar Alhamis, inda ya yi nazari kan basussukan ƙasashe masu tasowa da masu matsakaicin tattalin arziki. Source: DCL Hausa
2
102
Shahararrun kamfanonin sadarwa a Najeriya sun garzaya gaban Babban Kotun Tarayya da ke Abuja inda suke neman a ba da umarnin hana Majalisar Wakilai tsoma baki cikin ikon kula da harkokin masana'antar da hukumar kula da sadarwa ta Najeriya (NCC) ke da na binciken ingancin sabis.
80
Baban Chinedu ya fadi hakan ne yayin zantawarsa da DCL Hausa, inda yace, yana baiwa yan Najeriya shawara da su san suwa zasu zaba a matsayin yan Majalisu da Sanatoci domin sune suke da ikon sauke shugaban kasa idan yayi kuskure kuma yaki gyarawa. Source: DCL Hausa
120
Oyedele ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da lacca a bikin yaye ɗalibai na Jami'ar Uyo da ke Jihar Akwa Ibom, inda ya yi kira da a ƙara zuba jari a fannin kayayyakin more rayuwa na zamani a Najeriya domin ƙarfafa gasa a tattalin arziki.
92
A yau Juma’a ne ake sa ran cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar birnin Abuja domin kai wata ziyara ta musamman jihohin Akwa Ibom da Ribas, inda zai ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan raya ƙasa haɗi da halartar taron yaƙin neman zaɓe na jam’iyyar APC. Source: Aminiya
140
Rahotanni sun nuna cewa mutanen biyu sun samu saɓani ne kan batun gasasshen naman, wanda daga bisani ya rikide zuwa faɗa, inda ake zargin wanda aka kama ya yi amfani da wuƙa wajen kai wa maƙwabcinsa hari. Source: Punch Newspaper
75
Wannan na cikin wani kudirin gyara dokar lafiya ta ƙasa ta shekarar 2014, wanda ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ikole/Oye ta jihar Ekiti, Akin Rotimi, ya gabatar, kuma ya tsallake karatu na biyu a zaman majalisar ranar Laraba. Source: Punch Newspaper
68
Lamarin ya faru ne a ranar Laraba a kusa da mahadar Watt Market, inda maharan suka far wa ayarin motocin tare da lalata gilasan wasu daga cikin motocin. Sai dai Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ba su samu rauni ba sakamakon harin. Source: Daily trust
68
Aminu Zang ya bayyana cewa har yanzu shi cikakken ɗan jam’iyyar PDP ne kuma ba shi da niyyar barin jam’iyyar. Ya ce ba a tuntube shi ba kafin saka sunansa cikin jerin mambobin kwamitin APC, kuma bai san dalilin da ya sa aka saka shi ba. Source: Daily Trust
59
Mai Shari’a Peter Lifu ne ya yanke hukuncin a ranar Alhamis, biyo bayan ƙarar da tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar na shiyyar Arewa maso Gabas, Nafiu Bala Gombe, ya shigar yana ƙalubalantar yadda David Mark ya karɓi shugabancin jam’iyyar. Source: Punch Newspaper
72
Rundunar Sojin Najeriya ta bai wa wani soja, Private Utim Terwase, kyautar Naira 500,000 saboda ƙin karɓar cin hancin da wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne ya ba shi. Source: Aminiya
1
73
Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa Atiku, a cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai na kwamitin yaƙin neman zaɓen ADC, Phrank Shaibu, ya fitar ranar Laraba, ya bayyana yawaitar buƙatun ciyo bashi da gwamnatin Tinubu ke yi a matsayin abin damuwa. Source: DCL HAusa
1
79
Kafafen yaɗa labarai a Bulgaria sun rawaito cewa wani jirgin sama da ya taso daga Isra’ila ya sauka a filin jirgin sama na Sofia bayan an samu barazanar cewa an sa bam a cikin jirgin ta hanyar saƙon imel.
80
Hukumar wasannin Najeriya ta bayyana cewa ’yan wasan sun fara karɓar kuɗinsu, wanda ya kai kusan Naira miliyan 140, kwatankwacin ladan da shugaban ƙasar ya yi musu alƙawari bayan nasarar da suka samu kan Morocco a wasan ƙarshe a watan Yulin 2025. Source: DCL Hausa
76
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Kwamishinan Filaye da Gidaje na jihar, Lauya Nasiru Dantsoho, ya sanar da rufe ginin a ranar Litinin. Dantsoho ya ce gwamnatin ta ɗauki matakin ne bayan nazarin takardun mallakar ginin, inda ta gano cewa mallakin tsohuwar bankin Savannah ne
90