hadiza Õláyémi💞 retweeted
Mene ne Sirrin da yasa Annabi yace duk wanda Uwais yayi ma addu’a Allah zai karba ?
- Shiekh Ahmed Tijjani Yusuf Guruntum
🤖 Made with AI
TUNATARWA!!!
Ayyamul beed zai fara ranar Litinin 13 ga watan Jumadal Akhirah /23 ga watan Nuwamba-Laraba 15 ga watan Jumadal Akhirah 1448/ 25 ga watan Nuwamba 2026 a Najeriya.
Abu Zarr ya ce: Manzon Allah (SAW) ya ce da ni: "Idan kun azumci wani bangare na wata, to ku azumci 13,14 da 15."
Jareer bin Abdullah R.A ya ruwaito cewa Manzon Allah (SAW) ya ce: “Azumin kwanaki 3 na kowane wata shine azumin tsowon rayuwa, kuma ayyamul-beed shi ne na goma sha uku da sha hudu da sha biyar”. (Al-Nasaa’iy (2420) ya ruwaito; Albaani ya sanya shi a matsayin sahihi a cikin sahih al-Targheeb, (1040).
I love this😂😂
Okay, PhD girlies, this one is specifically for you! 😂❤️
I have a 34-year-old gentleman, an engineer with a Master’s degree, Christian and based in Uganda.
He’s looking to meet a lady aged 25–40 who either holds a PhD or is currently pursuing one.
And yes, I asked whether he’d consider someone with just a Bachelor’s degree. He said NO. 😂😭
He’s open to women from Uganda and other countries.
If you meet the academic requirement and would be interested in an introduction, DM me. ❤️
Fizzy’s matchmaking department has officially entered academia. 😂🎓
#matchmakingbyFizzy 😅
1
229
Kai ku me haka ne🙄
Haka kawai dan anyi maka fada kana dan shekara 1 ku daina kawo min abubuwan nan TL dina na fada muku🤧
52
hadiza Õláyémi💞 retweeted
If you’re in kano,and you like good food,make me your plug please,I make the nicest meals,pastries,drinks and desserts🥹🥹















