Suruna (@suruna08) profile picture

Sirrin Football Pages

Kano
Joined August 2022
Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)Photo by Suruna (@suruna08)
We walk together. 💙❤️
195
3,114
84
42,213
348,298
🎨 Richarlison tattoos Tattoo ɗinsa ya haɗa da: – Gumakansa kamar Pelé 🐐 – Quote daga World Cup 2022 🏆 – Unguwar da ya taso (favela) 🏘️ …da kuma kansa 😅🔥 #Richarlison #Brazil #Football #Tattoos ⚽
1
27
🎨 Richarlison tattoos Tattoo ɗinsa ya haɗa da: – Gumakansa kamar Pelé 🐐 – Quote daga World Cup 2022 🏆 – Unguwar da ya taso (favela) 🏘️ …da kuma kansa 😅🔥 #Richarlison #Brazil #Football #Tattoos ⚽
42
🚨🌍 LABARI MAI DUMI Morocco national football team an ayyana su a matsayin zakarun AFCON bayan hukuncin Confederation of African Football. 🏆🇲🇦 An soke sakamakon karshe, inda Senegal national football team aka ce sun yi forfeited, aka ba Morocco nasara 3-0. 🤯💥 #AFCON #Morocco
25
Your trading skills deserve rewards. Start a Maven challenge today. Trade smart. Get rewarded fast.

33
2
561
1,541,481
🚨 LABARI MAI DUMI Reece James ya samu raunin hamstring kuma zai yi jinya na makonni da dama. 🤕❌ Kyaftin ɗin Chelsea F.C. zai rasa wasan da Paris Saint-Germain F.C. da kuma wasannin Ingila na watan Maris. #Chelsea #ReeceJames #Football #Injury ⚽
42
🎙️ Bernardo Silva kan yiwuwar dawowa a wasa da Real Madrid: “Abubuwa da yawa na iya faruwa a wasan ƙwallo. Za mu yi faɗa har zuwa ƙarshe.” ⚔️ “Abubuwa da yawa na iya faruwa a nan a filin wasa na Etihad Stadium.” 👀🏟️ Magoya bayan Manchester City, kuna ganin za su iya yin come?
42
Carlo Ancelotti: “Shin na yi mamakin yadda Federico Valverde ya taka leda a wasan da Real Madrid ta yi da Manchester City? A’a. “Akwai dalilin da ya sa har yanzu ina da lasisin koyarwa (coaching license). Hat-trick ɗin nasa ya kasance abin mamaki.” #RealMadrid #Valverde #Football
69
Victor Font: “Sergio Busquets ya jefa ƙuri’a tare da Joan Laporta? Saboda dangantakarsa da tsohon ɗan uwa na aurensa, Alejandro Echevarría, kuma saboda suna ƙoƙarin rikita mutane.” Masoya Barça, yaya kuke ganin wannan rikici na siyasa a club ɗin? 🔵🔴 #Barcelona #Barca #Kwallots
87
🗳💙❤️ ZABEN 2026 Shugaba Joan Laporta: “Sakamakon nan ya nuna karfinmu sosai. Yana ba mu ƙarfi har muka zama marasa tsayawa.” Masoya Barça, yaya ra’ayinku akan wannan nasara? 🔵🔴 #Barcelona #Barca #Kwallo #Laporta
29
Joan Laporta ya sake lashe kujerar shugaban FC Barcelona, wannan shine zabensa na uku a tarihin siyasar sa. Zai kasance shugaban har zuwa 2031! 🔵🔴 Masoya Barça, yaya ra’ayinku? #Barcelona #Barca #Kwallo
40
😂 Kwana 505 babu aski! Gashi ya fara cin kansa, har ya wuce “style” yoma gwaji na juriya. Idan aka ƙara kwana kaɗan, sai mu fara tunanin bude salon aski a studio LBR KLN KF! ✂️🔥 Kai fa — wannan record ɗin ya wuce wasa! #NoHaircutChallenge #LBRKLNKF #NoHaircutChallenge #LBRKLNKF
1
19
🗣️ Idan baka taɓa lashe World Cup ba, tashi ka nuna goyon bayan ga GOAT! ⚽🏆 #FootballHausa #GOAT #WorldCup #LBRKLNKF
12
Termination Agreement’—Álvaro Arbeloa na fuskantar babbar matsala a Real Madrid! ⚠️ Bayan rashin nasara 2-1 kan Osasuna, makomar mai horaswa zai dogara ne kan sakamakon wasan Champions League da Benfica. Rashin nasara na iya jawo “crisis” da har ma da sallama! #Madrid #LBRKLNKF
19
🚨 Benjamin Sesko ya aika saƙo ga Michael Carrick! 🔴⚽ Bayan Sesko ya zura ƙwallar nasara ga Manchester United a kan Everton (1-0), Gary Neville ya lura cewa ɗan wasan yana aikawa da saƙo mai ƙarfi ga manajan: "You. Must. Play. Me." 💥 #LBRKLNKF #ManchesterUnited
108
38,104
67,881
3,431
386,570
43,431,739
There's still time to be among the first to enter Boost. Pre-registration is still live at Boost.gg Grab your Trailblazers badge and get ready for our global launch.
The largest Social Engagement Protocol is preparing for a global launch—bridging brands, viral creators, and YOU. Pre-register now, grab your Trailblazers Badge, and be among the first to enter Boost! Visit boost.gg/ ⚡️
1,026
1,103
144
3,673
83,744
Boost is built to fuel seamless connections between brands, creators and global audiences. Today, we begin a new journey to scale consumer crypto globally. Start your journey with Boost Season 1: boost.gg/season1#activate teapawt.net/boostdotgg/status/1849…
7,075
7,174
740
19,328
912,036
🤝 Meet Cyber Dog's friends: @akedofun! AKEDO is a top-notch arcade game on TON with an experienced development team and major supporters — TOP, Ton Ventures, Anomica, Sfermion etc. What to do? ➡ Start by opening the game bot ➡ Enter the Game ➡ Click on NFTs to mint and own them How to farm better? ➡ Increase HP — invite friends (+300 HP for 1) and complete tasks. ➡ Combine 2 NFTs of the same quality to create higher level NFTs. 🔥 Join AKEDO now: t.me/Akedo_Bot/AkedogGenerat…
4,818
20,044
584
25,349
280,212