Pinned Tweet
And do you know that the fear of Palindrome is ‘Aibohphobia’ which is also a palindrome?😂
Biatu! retweeted
Kunga mutumin nan?
Matar sa ce tayi miscarriage shine ya kawo asibiti, an shigar da ita zaa yi mata wankin ciki shima yazo sai shiga, aka hanashi shine yazo ya maqale ta window yana leqe.
Doctor da yake ciki ya koreshi yaqi tafiya, an Kira wani doctor ma ya mishi magana yace a barshi fa kawai don wlh bazai bar wajen ba 😂😂😂. Yana daga window yana mata sannu.
Ana gamawa da saurinshi yazo ya rungumota ya kaita gado ya kwantar da ita yanata Jero mata sannu ba iyaka, mudai sai kallonsu mukeyi ☺️☺️.. Sai fifita yake mata da yana share mata zufa…
Kuma ba sabon aure bane bare kuce don basu dade ba, mijin yace haihuwarta bakwai.
Kunsan shi malam bahaushe idan akace miji na nunawa matar sa soyayya sai yace don basu dade da aure bane, kuma wlh qarya ne.
Biatu! retweeted
A festival is always better with people willing to show up and lend a hand. ❤️
Meet the amazing volunteers who were part of the #KAPFEST26 experience.
Thank you for giving your time and showing up for this year's festival.
We appreciate you!
Biatu! retweeted
In anje Ka'bah aka fitar da hoton mutum, aka mishi addu'a, Allah ya fi gane mutane a ka'aba ne ko menene ake nufi?
#KAPFEST26 was a blast!!!
Beautiful faces at #KAPFEST26
#ReclaimingLanguages
Biatu! retweeted
Beautiful faces at #KAPFEST26
#ReclaimingLanguages
Biatu! retweeted
Women in Architecture>>>>>>>>>>
Biatu! retweeted
Come to my shop’s Grand Opening On Saturday 17th October 2026
📍No 53 Isah Waziri road, along Masallacin murtala Kano
☎️: 08034722092

























