Man Like MAS retweeted
"You got me the gym?" — Nigerian man raises the bar after surprising his wife with a major home upgrade.
Man Like MAS retweeted
Meet the man that hates Tinubu the most.
I bet, you cannot hate Tinubu more than he does but listen for yourself.
Man Like MAS retweeted
Duk Wanda Yawa Allah Wannan Kirarin, Toh Lallai Allah Zai Karbi Addu’arsa
- Prof Mansur Yelwa
Man Like MAS retweeted
(Wallahi) this is true life story. Yau kwana 9 kenan, muna zaune sai aka kira wani abokin mu a waya. A lokacin da suke gaisawa sai muka ji yana ce masa “ok sir, ba matsala” (repeatedly). Bayan sun gama gaisawa sai kawai na ga ya yi shiru alamar there’s something deeply going on psychologically.
A minutes after sai ya ce na jira shi yana zuwa yanzu zai dawo. A lokacin ban kawo komai a kaina ba kawai sai na ce masa ba damuwa. Muna nan muna hira har ya je ya dawo normal. Sai bayan ya dawo ne kuma na ga fuskar sa kamar alamun ya dan yi hawaye partially
Man Like MAS retweeted
Bro Nigerians are just good reciters 😭🇳🇬❤️. Wallah I’d never want to leave the Mosque.
Man Like MAS retweeted
Ya Yi Sanadin Hadari Mutum (2) Sun Mutu Sai Ya Yi Azumi(120) Ko Zai Iya Ciyarwa?
- Prof. Bashir Aliyu Umar OON.
Man Like MAS retweeted
Maganin Karatu Ga Yara, Duk Wanda Yake So Dansa Ya Taso Da Karatu Ga Maganin….
- Prof. Bashir Aliyu Umar OON.

















