Shiyasa manzon Allah s a w yace , kuffa alaika haza"
Ayanzu inkun duba duk wani masifa da bala i da ke afkawamutum bakomai ne kejawo masa ba face harshensa
Naga kullum sai fada kake da jahilai
WALLAHI , TALLAHI ! WANNAN ITACE MAGANA TA GASKIA. 📌
Duk Jahili, Daqiqi , Marason Gaskia Ba Zaiji Dadi Wannan Jawabin Ba.
Karuwai, Jahilai da Yan Balaja’u sunzo twitter sai fatawar Aure suke dai-dai da sun zuciyoyyin su. Har ana condemning Auren Mazan Kano saboda basa zaman aure bisa Jahilci
2
2
116
Ni nadena bawa kowa shawara, kowa taji da kanta
Tunda su basajin magana














