Simwal (@Simwal) header
Simwal (@Simwal) profile picture

Director, Fly Peejay ✈️ (Private Jet Charter) Amateur Astronomer | Traveler | Humanitarian Member: National Moonsighting Committee Nigeria

UAE & NIGERIA
Joined June 2009
Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)Photo by Simwal (@Simwal)
The 5 major questions asked by the National moonsighting committee when verifying a sighting claim. Part 1
29
267
14
996
You’re a bigot promoting Islamophobia. Portraying Muslim election win as a danger solely because of his faith reveals your bias. Public officials should be evaluated based on their actions and policies not their religion.
This Post is from an account that no longer exists. Learn more
3
72
321
5,513
Replying to @Aminu_mahuta
Allah Ya gafarta mashi, ameen.
2
207
Replying to @KaitafiS
Allah Ya gafarta ma Mama, ameen.
1
1
578
In kuma Mutum bai yarda da Hadisin ba fa? Cewa suke wai “ qala Kato”
“No Muslim dies, and forty men who associate nothing with Allah stand to perform his funeral prayer, except that Allah accepts their intercession for him.” — Sahih Muslim 948.
9
71
1
231
17,601
Replying to @lifeofmustapha
May Allah have mercy on her and forgive her shortcomings, ameen.
1
161
📣📣📣
Ban taba gane ashe wannan Aqidar ta "Qur'ani Zallah" ta shiga cikin al'ummar musulmi sosai ba sai wannan lokacin. Ashe mutane da yawa fahimtar su kenan dangane da hadisan manzon ALLAH ﷺ, innaa lillaahi wa innaa ilaihi raaji'un. Kira na ga duk musulmi, ko kai dan boko ne, ko ma meye kai, indai kai musulmi ne kai, wallahi ka tashi ka nemi ilimin da zai gyara alaqar ka da Allah ﷻ. A ganka a wurin koyon addini ba abin kunya bane. Babban abin kunya da tashin hankali shine ka zauna da jahilci, wani sha-sha-sha ya zo da shubuha da confusion ya saka maka doubt dangane da musulunci, kuma ka rasa yadda zaka yi tunda baka nemi ilimi ba. Ko me ka zama a duniyar nan, a nan zaka bar shi. Amma in ka mutu ka je wa Allah da gurɓataccen belief dangane da addini, wallahi zaka yaba wa aya zaqin ta. Qiyama ba wasa bace kuma ba kamar duniya bace, da in an kama ka za a je da lauyoyi a san yadda za ayi. Ka nemi ilimin gyara alaqar ka da Allah! Ka nemi ilimin Aqeedah, don ka san me Allah ke so ka qudurce kan addinin sa!! Ka ware wani lokaci don addinin ka. Kar ka zama kai duniya ce kawai gaban ka wallahi. In ka mutu a haka to ka kaɗe Allah ganar da mu ya bamu fahimta mai kyau 🤲🏽🤲🏽
11
30
5,972
Simwal retweeted
Dear Mr President, @officialABAT @KashimSM It has been 166 days since the abduction of schoolchildren in Askira-Uba, Borno State! Wallahy nagaji 🥺
11
857
4
1,163
20,965
Replying to @AR_Justforyou
Ameen wa iyyaka
1
101
Replying to @yarimahmukhtar
Ameen wa iyyakum
1
60
Replying to @yarimahmukhtar
Malamai sun ce zai iya yi ranan 14 da sha 15 sai ya cika na uku a ko wace ranan da ya ga dama kafin watan to qare, ya cika sunnan yin azumin kwana uku na wata kenan. Allahu a’alaam.
1
1
1
100
@mlaa74 Grok automatically translates tweets written in other languages to English. That's what happened; look at the screenshot below. I circled where it says “ translated from Indonesian “ @Realoilsheikh never called him a dog. I have also attached his original tweet in Hausa.
3
2
88
Replying to @MMayyaki69395
Ameen wa iyyakum , may Allah reward you for your efforts too, ameen.
58
Replying to @Abyaks
Ameen wa iyyakum
4
40
Replying to @adsadiq_danladi
Ameen wa iyyakum
1
1
167
Replying to @oanasir
Ameen
3
71
Replying to @wisdombugaj
Ameen wa iyyakum
2
57
Replying to @AlhafizNafiu
😂
1
145
TUNATARWA!!! Ayyamul beed zai fara ranar Asabar 13 ga watan Jumadal Ula/24 ga watan Oktoba-Litinin 15 ga watan Jumadal Ula 1448/ 26 ga watan Oktoba 2026 a Najeriya. Abu Zarr ya ce: Manzon Allah (SAW) ya ce da ni: "Idan kun azumci wani bangare na wata, to ku azumci 13,14 da 15." Jareer bin Abdullah R.A ya ruwaito cewa Manzon Allah (SAW) ya ce: “Azumin kwanaki 3 na kowane wata shine azumin tsowon rayuwa, kuma ayyamul-beed shi ne na goma sha uku da sha hudu da sha biyar”. (Al-Nasaa’iy (2420) ya ruwaito; Albaani ya sanya shi a matsayin sahihi a cikin sahih al-Targheeb, (1040).
2
45
1
53
2,918
REMINDER!!! Ayyamul beed starts Saturday 13th Jumadal Ula / 24th October-Monday 15th Jumadal Ula 1448/ 26th October 2026 in Nigeria . Abu Dharr said: The prophet (ﷺ) said to me: “If you fast any part of the month, then fast the 13th,14th and 15th.”Muslim 1160, Bukhari (Vol. 2, Book 21, Hadith 274), al-Tirmidhi (761); al-Nasaa’i (2424). Jareer ibn ‘Abdullaah R.A narrated that the Prophet (ﷺ) said:“Fasting 3 days of each month is fasting for a lifetime, and ayyam al-beed are the thirteenth, fourteenth and fifteenth.” (Narrated by al-Nasaa’i (2420); classed as saheeh by al-Albaani in Saheeh al-Targheeb, (1040). @moonsightingng
3
158
2
191
4,828
Replying to @mareeyama
Tabbas !
1
192